Tauraron mawakin maka kuma jatumin fina-finan Hausa,Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da Babban Me shirya Fina-finai,Abba Mai shadda, sun dauki Hoto da sanata Dino Melaye.

 

Duka su bitun sun saka hotunan nasu da Sanata Dino Melaye a shafukansu na sada zumunta.

 

 

View this post on Instagram

@dinomelaye @realabmaishadda @a_way_man

A post shared by adogwanja (@adogwanja) on



© hutudole

Post a Comment

 
Top