Alhaji Auwalu Idi, Maja Siddin Sarkin Kano ya bayyana a wani faifan bidiyo dake ta yawo a shafukan sada zumunta inda aka jiyoshi yana ta Rantsuwa akan cewa duk abinda sarkin Kano ke fada ba gaskiya bane.
Saidai Alhaji Auwalu bai kama suna ba amma wasu masu sharhi na kyautata zaton cewa da tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II yake.
Ya kara da cewa duk ayoyin Qur’ani da Sarkin ke jawowa ba da gaske yake ba.
Kalli bidiyonshi a kasa:
Maja siddin sarkin Kano has a message to deliver… pic.twitter.com/rKW2KqMh6W
— ༄EL-Mahdeey༄ (@elmahdeey) March 15, 2020
© hutudole
Post a Comment