Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II Tuni ya sauka a Jihar Nasarawa inda aka kaishi domin samun Mafaka bayan tsigeshi daga mukaminshi da Gwamnatin Kano ta yi.
Wannan bidiyon na kasa,ya nuna yanda Sarki Sanusi ya sauka a jihar Nasarawar.
Wasu Rahotanni daga TVC sun bayyana cewa garin Loko ne aka kai sarki Sanusi II.
Alhamdulillah, HRH landed safely
The 14th Fulani Ruler and the 57th Emir of Kano pic.twitter.com/RU6bwn11yY
— KANO EMIRATE COUNCIL (@masarautarkano) March 9, 2020
© hutudole
Post a Comment