Gabon Ta Mayarwa Sarkin Waka Martani Mai Zafi kan Sukar Masu Bada Sadaka Suna Daukar Hoto Da Yayi shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Vide…
Gabon Ta Mayarwa Sarkin Waka Martani Mai Zafi kan Sukar Masu Bada Sadaka Suna Daukar Hoto Da Yayi shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Vide…
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya ya bayyana shugabannin arewa da malamai a matsayin munafukai - Tsohon Sanatan yayi wannan maganar ne bayan gwamnati ta bayyana kungiyar 'yan Shi'a a matsayin 'yan ta'…
KALLI YANDA WANI JARUMIN HAUSA FILMS YAKE CIN AMANAR MATARSHI shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Shehin malamin addinin Islama, Sheikh, Dr. Ahmad Gumi ya kwatanta 'yan siyasa da cewa basu da banbanci da Karuwai, musamman masu tsilla-tsilla daga wannan jam'iyyar zuwa waccan. Dr. Gumi ya bayyana h…
Ramadan Tafsir Darasi 6 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 6/9/1440 11/05/2019 Daga Masallacin Gwalaga Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/06-ramadan-tafseer-dr-muhammad-sani…
Ramadan Tafsir Darasi 6 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 6/9/1440 11/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/06-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliyu-umar.…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana cewa tana son ci gaba da kasancewa gwauruwa saboda amfanuwa da hakan da take yi. Ummi ta bayyana yanda wata 'yar uwarta ta bata kyautar dubu dari b…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula,ta yi rokon cewa wa zai daga ta dan Allah? …
Allah sarki, Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta fitar da wata sanarwa me taba zuciya akan yanda ta yi mu'amala da tauraron mawakin kudu,Timaya a baya wanda tace ta yi nadamar hakan. A wani s…
Sababbin Sarakunan guda 4 sun dawo da Takardar shedar karbar Zabensu a Matsayin Sarakuna masu daraja ta 1 da Gwamnatin Jihar Kano tayi. ©Sarauniya…
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a ta JAMB a akarshe dai ta saki sakamakon jarabawar dalibai na wannan shekarar da suka rubuta. Rigistarar hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede ya tabbatar wa manema laba…
Tayin da gwamnan jiharKano Abdullahi Umar Ganduje ya kammala kacaccala jihar zuwa masarautu biyar, sai gashi diyar Sarkin Kano, Fulani Siddika ta yiwa gwamnan raddi akan abinda ya yiwa mahaifinta Bay…
Daga Anas Saminu Ja'en Sheikh Dr. Isa Ali Pantami Malam yana magana ne akan yin imani ga Allah Ta'ala kuma ya yi wannan bayani ne a lokacin da yake gudanar da Tafsir a ranar 4 ga watan Ramadan a masa…
Wannan Maganar Ne Yaja Raba Masarautar Kano shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla.
Yanzu yanzu kotu ta dakatar da Ganduje akan gididdiba masarauta shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Ina Soyayya Da Hadiza Gabon Jarumar kannywood Inji Naziru Ahmad "Mai Waka" shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Ramadan Tafsir Darasi 5 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 5/9/1440 10/05/2019 Daga Masallacin Gwalaga Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/05-ramadan-tafseer-dr-muhammad-sani…
Ramadan Tafsir Darasi 5 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 5/9/1440 10/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/05-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliyu-umar…
Masana sun gudanar da bincike kan yadda aka yi ‘Furfura’ wato farin gashi ke fitowa wasu mutane wanda ke da karancin shekaru inda a da tsofaffi ne ake dangantawa da furfura. Binciken na masanan ya ba…
by Aminu Ibrahim A lokacin azumin watan Ramadan, yana da matukar muhimmanci mutum ya ci abinci mai gina jiki sannan ya sha ruwa ko ababen sha domin gusar da kishi yayin sahur da bayan bude baki. Ki…
Shahararren Malamin Addinin Muslinci A Nigeria sheikh Dr Isah Ali Pantami Ya Bayyana Cewa Kwankwaso Jahili Ne Wanda Baisan Me Yakeyi Ba, Pantamin Ya bayyana hakanne Yayin Gabatar Da Tafsirin Watan Ra…
Fitaccen mawaki Nazir M. Ahmad ya caccaki mutanen da idan za su ba da sadaka sai su rika daukar hotunan mutanen da suka ba sadakar sannan su rika yadawa a kafafen sada zumunta. Mawakin wanda shi ne S…
Gwamnatin jihar Kana ta nada Allhaji Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Bichi, daya daga cikin sabbin masarautun da Gwamna Abdullahi Ganduje ya kirkira a Kano. Gwamnatin jihar ta kuma tabbatar da dag…
Wasu manyan malaman addinin musulunci a Kano da suka hada da Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa, da Shaikh Abba Adam Koki, shugaban hukumar alhazai ta jihar Kano da Dr Muhammad Nazifi Inuwa da kuma Malam A…
Ramadan Tafsir Darasi 4 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 4/9/1440 9/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/04-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliyu-umar.h…
Ramadan Tafsir Darasi 4 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 4/9/1440 9/05/2019 Daga Masallacin Gwalaga Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/04-ramadan-tafseer-dr-muhammad-sank.…
Ramadan Tafsir Darasi 3 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 3/9/1440 8/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/03-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliyu-umar.h…
Ramadan Tafsir Darasi 3 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 3/9/1440 88/05/2019 Daga Masallacin GwaGwalada Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/03-ramadan-tafseer-dr-muhammad-s…
Ki dena wahalar da kanki kina shan magani zafi da radadi lokacin jinin haila. Idan kinaso zafin ya tafi to kawai ki dunga shan ruwan dumi a satin da zaki shiga na ganinki. Jini na haila na zuwa da ka…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton inda take nuna yanda Azumin jiya ya bata wahala, ta rubuta a shafinta cewa, Ba zaku gane ba naje kasuwane kunsan akwai rana dole naji Az…
Tauraron me wasan barkwanci na fina-finan Hausa, Ali Art Work kenan a wannan hoton yayin da yake kwance a gadon Asibiti babu lafiya, ya bayyana cewa yana barar addu'a. Muna fatan Allah ya bashi lafiy…
Ramadan Tafsir Darasi 2 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 2/9/1440 7/05/2019 Daga Masallacin GwaGwalada Bauchi Kuyi amfani da wannan link domin Downloading http://www.darulfatawa.…
Wani faifan bidiyon shehin malamin adiinin Islama, Sheikh Abubakar Gero Argungun ya bayyana inda aka ganshi a ciki yana addu'ar cewa Allah ya kwashewa duk wanda baya son shugaban kasa, Muhammadu Buha…
Wasu alkaluma da aka fitar na baya-bayanan sun nuna cewa ana sakin mata 58,000 a Saudiyya, wanda kashi 24% daga ciki na aure 158,000 da aka yi ne a bara a kasar, kamar yadda jaridar Saudi Gazzette ta…
Kakakin majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum, ya ce sabuwar dokar da suka gabatar ta bai wa shugaban majalisa da mataimakinsa fansho na har abada za ta taimaka wajen ragewa 'yan siyasa …
Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar Ya Allah Kajikan Sharif Rabi,u Usman Baba Shugaban Shurafa,ul Islam Ta Africa Mukuma Allah Ya Kyautata Karshenmu Dan Matsayin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi…
AN KAMA WANI KWARTO YANA LALATA DA MATAN AURE shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Dalilin da yasa Ali Nuhu yaki yiwa Adam a Zango murnar sabon Aurenshi shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Shin Baik Daga Sheikh Abdulwahhab Abdullah Mas’alolin Aure Fitowa Ta 18 (Mene Ne Hukuncin Auren Dole A Musulunci? Shin Baiko Aure Ne?) Bayani ya gabata akan nau’ikan aure da dama wadanda shari’a ta …
ABUBUWAN DAKE BATA AZUMI DA WANDA YA HALATTA GA ME AZUMI A SUNNAR ANNABI(S.A.W). ************************************************** Darasi Na uku(3)na Qarshe cikin # AZUMI . ﻓﻘﻪ ﺍﻟﺴﻨﻪ (fiqhus sunna).…
Ina masu neman rage kiba? ku huta da sayen magunguna ko shayin da ba ku san wasu sunadarai aka yi amfani da su ba waje hada su, ga wani hanya nan mafi sauki wajen rage kiba wanda za ku iya hada da ka…