Wannnan wasu kyawawan Hotunan ne na hadiza Aliyu Gabon da ta haskaka munka kawo muku domin faranta muku. ©HausaLoaded …
Wannnan wasu kyawawan Hotunan ne na hadiza Aliyu Gabon da ta haskaka munka kawo muku domin faranta muku. ©HausaLoaded …
A wata hira da yayi da BBC, tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki,Adam A. Zango ya bayyana yanda yayi soyayya da abokan aikinshi, Nafisa Abdullahi da kuma Fati Washa wadda har ta kusa kaiwa ga Aure a…
Shahararren malamin addinin musuluncin nan Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya jaddada bukatar 'yan siyasa dole ne su dinga girmama sarakunan gargajiya - Malamin ya fadi hakan, inda ya bayyana cewa dole n…
Assalamu alaikum warahamatullah a yau ma mun sake zo muku da sababbin wakokin matashin mawakin nan Shamsudeen fasihin mawaki wanda dai sannnane a wannan shafin naku mun saba kawo muku dadadan wakokin…
Wani lokaci ba a iya gane matalar soyayya, musammam ma idan masoyan suna kaunar junar su. Lokacin da masoya suke son auren junansu, su kan iya zama kamar wadanda aka yi wa asiri ta yarda za ka ga ba…
Ramadan Tafsir Darasi 11 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 11/9/1440 16/05/2019 Daga Masallacin Gwalaga Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/011-ramadan-tafseer-dr-muhammad-s…
Ramadan Tafsir Darasi 11 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 11/10/9/1440 16/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/011-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliyu…
Rahotonnin da suke shigo mana na nuni da cewar, a gobe Asabar ne gwamnan Kano Ganduje zai yiwa Mai Martaba Sankin Kano Muhammadu Sanusi II canjin masarauta. Majiyar mu, wadda wani makusancin gwamnati…
Yayin da yawancin lokuta iyaye ke Alla-Alla su sanya yayan su mata dakunan mazajen su domin gujewa sharrin zamani da kuma lalacewar tarbiyya, sai gashi wata matashiya mai amfani da yanar gizo da ake …
Kyawawan Hotunan jaruma maryam yahya yola wanda tayi film din nas kuma tsohuwar matar Jaruma adam a zango. ©HausaLoaded …
Fitaccen jarumin nan na dandalin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Adam A Zango wanda aka fi sani da Prince Zango ya bayyana dalilin da ya sa yake yawan auran mata kuma daga bisani ya rabu da su…
Ramadan Tafsir Darasi 10 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 10/10/9/1440 15/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/010-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliy…
Ramadan Tafsir Darasi 10 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 10/9/1440 16/05/2019 Daga Masallacin Gwalaga Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/010-ramadan-tafseer-dr-bashir-al…
Bismillahi wassalatu wassalam ala rasulillah s.a.w. Itaciyar magarya wadda akafisani da (Assidir) a larabce itaciyace mai albarka da daddeden tarihi, Tunkafin zuwan musulinci ana amfani dashi kuma ba…
RIKOCI TSAKANIN GABON DA NABRASKA Wata Kotun Majistari da ke...... Karanta Cikakken Abinda Yafarau Anan... shiga kan wannan bulun rubutun dake kasa domin jin cikakken abinda ya faru. Kotu Ta Bada Uma…
RIKOCI TSAKANIN GABON DA NABRASKA Wata Kotun Majistari da ke...... Karanta Cikakken Abinda Yafarau Anan... shiga kan wannan bulun rubutun dake kasa domin jin cikakken abinda ya faru. Kotu Ta Bada Uma…
RIKOCI TSAKANIN GABON DA NABRASKA Wata Kotun Majistari da ke zama a Birnin Kano, karkashin jagorancin Alkali Muntari Gambo Dandago, ta umurci Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano da ya kamo mata Jaruma…
Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Wakar Sarkin Kano ya fito inda ya wanke kanshi da cewa ba da Hadiza Gabon yake ba a kalaman da yayi a farkon fara Azumi inda ya kalubalanci masu bayar da ab…
RABA MASARAUTAR KANO Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya magantu akan rikicin da ya barke tsakanin tsagin gwamnati da masarautar jihar Kano. Sheikh Bauchi ya magantu da cew…
A yaune Alhamis mai shari'a muntari dandago na kotun magistrate court 15 dake zamanta nomansland ya bawa komishinan yan sanda na jihar kano umarni ya kamo shahararriyar jarumar wasan Hausa hadiza Gab…
Jayayya Ta Barke Tsakanin Naziru Da Gabon Naziru Ahmad sarkin wakar sarkin Kano yayi wani shagube kan masu kyauta suna yadawa a kafafen sada zumunta na zamani inda yake cewa “Yin hakan bai kamata ba …
A yau ne shafun hausaloaded.com yayi kicibis da wannan labari a shafun instagram a shafi mai suna Gaskiyazallah wanda anka samu sa'insa da wani dalibi mai suna mubarak haruna wanda yake karatu a jami…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata data dauka tare da 'yan gidansu a kasar Saudiyya inda suka je aikin Umrah tare. Muna musu fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo…
Fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam Zango ya ce ya ji matukar kunya da mutumin da yake kira ubangidansa a masana'antarsu wato Ali Nuhu ya kai shi kara kotu. Adamu ya ce bai taba tsammanin cew…
Dan Majalisa mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure, ‘Yan Kwashi, a karkashin inuwar jami’iyyar APC, Hon Gudaji Kazaure yace maimakon a shiga Next Level, baya ake komawa. Hon Kazaure a bay…
Sabon sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero, a ranar Laraba, 15 ga watan Mayu ya bayar dalilinsa na karban nadin nasa - Sarkin yace ya amshi shugabanccin Bichi ne saboda ya san cewa lokaci zai sauya …