MAGANIN CIWON HAKORI
MAGANIN CIWON HAKORI

Zamu kawo wadannan gwalagwalan fa'idodin ne sakamakon tambayoyin da muke samu daga 'yan uwa masu yawa akan haka. Wanda yake fama da ciwon hakori mai kogo ko marar kogo, ko kumburin dadashi, ga wasu F…

Read more »

Meyasa Kuka Tsaneni Ne Bayan Bani Kadai Bace Ake Hoto Dani - Rahama Sadau

A jiyane tauraruwar fina-finann Hausa, Rahama Sadau ta yi murnar zagayowar ranar Haihuwarta inda tace ta cika shekaru 26 kenab ta kuma taya kanta murna da fatan Alheri. Da dama 'yan uwa da abokan arz…

Read more »

Bidiyo : Wata sabuwa Sadiya Haryna Ta Mayarwa Da Musa Mai sana'a Martani Mai Zafi Kan Rahama Sadau

A san kowa ne mai ziyararta wannan shafin na Hausaloaded ma'aboci bin labaran kannywood cewa mun kawo muku labarin yadda ta kaya da musa mai Sana'a da Ibrahim sharukhan da rahama Sadau kan birthday d…

Read more »

Rahama Sadau Tayi Martani Mai Zafi Akan Wata Tace mata 'Annoba ce Ta Zagi Musulmi'

A kwanakin nan dai sai abubuwa ke da faruwa akan bude gidan abincin da jaruma Rahama Sadau tayi akan irin fitar da tayi shine yayi ya dauki hankalin mutane sosai. Shine Hausaloaded ta samu wani marta…

Read more »

DA DUMI DUMIN SU:-Kotun Musulunci A Kano Zata Hukunta Rahama Sadau

Daga Barista Nuraddeen Isma'eel Kotun Musulunci wacce take Kano, zata hukunta shahararriyar jarumar wasan kwaikwayo rahama sadau, bisa keta Haddi na Addinin Musulunci da takeyi a bainin duniya, Majiy…

Read more »

Amfanin Wasu Tsirrai Guda Goma Sha Biyu (12) - Bincike
Amfanin Wasu Tsirrai Guda Goma Sha Biyu (12) - Bincike

1 - doddoya (Scent Leaf): Wannan ganye da aka fi sa wa ko a miya ko a dafa-duka domin karin kamshin abinci, yana da matukar amfani ga lafiya. Binciken masana kayan abinci da na ganyaye da dama bai nu…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Dana Dauki Hankalinmu A Soshiyal midiya

Wannan suna daga cikin hotunan wannan mako da sunka dauki hankalin mutane a soshiyal midiya a instagram, twitter,da facebook wanda sun jawo Cecekuce. Wannan hotunan dai sun biya bayan bude gidan abin…

Read more »

Ma'aurata zallah : Hanyoyin Saukewa Miji Gajiya (1)
Ma'aurata zallah : Hanyoyin Saukewa Miji Gajiya (1)

Gajiya dai wani  al'amari ne dake jikin ko wani halitta da jini yake gudana a jikinsa. Don haka duk wani abu mai rai yana iya jin gajiya a jikinsa. Da akwai hanyoyi masu dama dake haifar da gajiya mu…

Read more »

Yadda Cousins Suke Tarwatsa Soyayya Da Zaman Aure 1
Yadda Cousins Suke Tarwatsa Soyayya Da Zaman Aure 1

Zuwa ga Shehin mu. Ina so ne kayi tsokaci akan yadda cousins suke cin amana. Wallahi matata ce na kamata da cousins dinta akan gadonmu. Saboda yadda na aminta da shi a matsayin dan uwanta yake shigom…

Read more »

VIDEO + AUDIO: Fresh Emir – A Yau Episode 08 (Yan Kasuwa)
VIDEO + AUDIO: Fresh Emir – A Yau Episode 08 (Yan Kasuwa)

It’s your Fresh Emir A.k.a (Aku Mai Bakin Magana) is here again with Another A Yau Episode 8. Download And Enjoy!!! Download Audio Now Download Video Now Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaL…

Read more »

MUSIC : Ali Jita - Nana Asma'u
MUSIC : Ali Jita - Nana Asma'u

Albishirinku yan uwana a yau yanzo muku da sabuwar wakar shaharren mawakin nan mai makogaron zinare Wato Ali jita. Dauke da sabuwa wakar nana Asma'u wannan waka dai yayi tane ga wata mata mai suna na…

Read more »

Idan Kin Isa Kiyi: Maganar Jarumar Amina Amal Kenan Bayan Daura Wani Hoto
Idan Kin Isa Kiyi: Maganar Jarumar Amina Amal Kenan Bayan Daura Wani Hoto

img ©HMini Idan Kin Isa Kiyi, Idan Har Kina Tunanin Ke Kinfi, Wannan Shine Maganar Jarumar KannyWood Amina Amal, Tayi A KarKashin Wani Hoto Data Daura A Shafinta Na Sada Zumunta, Sai Dai Kayan Da Ta D…

Read more »

Hukumar Hausa Fim Ta Kalubalanci Rahama Sadau Da Amfani Da Mazaunan Roba
Hukumar Hausa Fim Ta Kalubalanci Rahama Sadau Da Amfani Da Mazaunan Roba

Img ©HMini Mujallar fim ta Kannywood ta kalubalanci fitacciyar jaruma Rahama Sadau da amfani da mazaunai na roba Mujallar ta kulabalanci jarumar ne a wani hoton ta da ta wallafa a shafinta watannin b…

Read more »

Mazaunai Nane Ƙara Girma Sukayi Baciko Bane– Inji Rahama Sadau
Mazaunai Nane Ƙara Girma Sukayi Baciko Bane– Inji Rahama Sadau

img ©HMini Fitacciyar jarumar Kannywood , Rahama Sadau ta bayyana cewa mazaunanta da a yanzu suka kara auki fa ba na roba bane ko kuma ciko; na gaske ne. Jarumar ta faɗi haka ne a amsar da ta ba muja…

Read more »

Wani Matashi Ya Roki Rahama Sadau Tayi Film Din Batsa
Wani Matashi Ya Roki Rahama Sadau Tayi Film Din Batsa

img ©HMini Wani mashi ya roki rahama sadau da tayi masu film din batsa koda sau daya ne Bayan ganin wasu kayatattun hotunan ta. wani matashi mai amfani da kafar sadarwa ta Twitter mai suna Error Chac…

Read more »

Dalilin Da Yasa Na Shirya Fim Din Ummi Sambo - Rukayya Dawayya

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fin da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuraɗiyya ke ɗaukar nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano A daidai lokacin da ake ganin harkar fim ta shiga wani hali na rashin tabbas dangan…

Read more »

AMFANIN WASU TSIRRAI GUDA GOMA SHA BIYU:
AMFANIN WASU TSIRRAI GUDA GOMA SHA BIYU:

1 - doddoya (Scent Leaf): Wannan ganye da aka fi sa wa ko a miya ko a dafa-duka domin karin kamshin abinci, yana da matukar amfani ga lafiya. Binciken masana kayan abinci da na ganyaye da dama bai nu…

Read more »

Ni Ba Shegiya Bace Da Ubana - Murtanin Umma Shehu Kan Adam A Zango
Ni Ba Shegiya Bace Da Ubana - Murtanin Umma Shehu Kan Adam A Zango

img ©HMini Wani sabon rikici ya barke tsakanin fitaccen jarumi Adam A Zango da kuma jaruma Umma Shehu Wani sabon rikici ya barke tsakanin fitaccen jarumi Adam A Zango da kuma jaruma Umma Shehu Rikicin…

Read more »

Ko Tsirara Kisa Hotona, Wallahi Sai An Aura Ni – Martanin Sadiya Kabala
Ko Tsirara Kisa Hotona, Wallahi Sai An Aura Ni – Martanin Sadiya Kabala

Wata magana da Jakadiyar tonon asiri ta yi akan Sadiya Kabala na nema ta zama rigima Yayin da jarumar da jakadiyar suka fara shagube da gugar zana ga junan su Jarumar dai ta mayarwa da jakadiyar wani…

Read more »

Yanda Wata Mata Ta Kunyatar Dani Ta Hanyar Runguma Da Sumbatana – Ali Nuhu
Yanda Wata Mata Ta Kunyatar Dani Ta Hanyar Runguma Da Sumbatana – Ali Nuhu

img ©HMini A hirar da yayi da jaridar Punch, Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya bayyana avu mafi bashi kunya da masoyanshi mata suka mai. Ali ya bayyana cewa na farko suna kasar Saudiyya sh…

Read more »

A Matse Nake Da Nayi Aure – Jaruma Saima Muhammad
A Matse Nake Da Nayi Aure – Jaruma Saima Muhammad

img ©HMini Ga duk wanda ya san harkar fina-finai ta Kannywood da dadewa, to ya san Saima Mohammed, fitacciyar ‘yar wasan fim, amma a shekarun baya-bayan nan jarumar ta bace bat. A wannan hira ta musa…

Read more »

Harkar Fim Ce Ta Sani Nake Yin Shigar Mutunci A Gari – Fati Shu’uma
Harkar Fim Ce Ta Sani Nake Yin Shigar Mutunci A Gari – Fati Shu’uma

image ©HMini Daya daga cikin fitattun jarumai mata da suke tashe a wannan lokacin, Fati Shu’uma, ta bayyana yadda harkar fim ta canza mata rayuwarta Ta bayyana cewa, fim ya taimaka wa rayuwarta , ta …

Read more »

Ina So Na Zama ‘yar Kasuwa Kamar Dangote – Sadiya Kabala
Ina So Na Zama ‘yar Kasuwa Kamar Dangote – Sadiya Kabala

image ©HMini Image Jarumar fina-finan Hausa Sadiya Kabala ta bayyana cewa burinta shi ne ta zama ‘yar kasuwa mai kudi kamar Alhaji Aliko Dangote. Sadiya Kabala ta wallafa a shafinta na Instagram cewa…

Read more »

Bidiyo : kalli Bidiyo Musa Mai Sana'a Yayiwa Rahama Sadau kacha kacha Akan Irin Shigar Tsaraicin Da Take

Idan dai mutane bazasu manta ba , a shekara jiya ne jaruma Rahama Sadau tayi birthday na Zagayowar Ranar haihuwarta tare da bude gidan sayar da abinci mai suna sadau homes. To shine tayi wani irin sh…

Read more »

Wannan Saurayin Rahama Sadaune suka dauki Zazzafan hoto tare?
Wannan Saurayin Rahama Sadaune suka dauki Zazzafan hoto tare?

image ©HTDL A jiyane tauraruwar fina-finann Hausa, Rahama Sadau ta yi murnar zagayowar ranar Haihuwarta inda tace ta cika shekaru 26 kenab ta kuma taya kanta murna da fatan Alheri. Da dama 'yan uwa d…

Read more »

Babanmu Kewa Sarkin Kano Shayi - Ado Gwanja
Babanmu Kewa Sarkin Kano Shayi - Ado Gwanja

Fitaccen mawaki kuma dan wasan fina-finan Hausa na Kannywood, Ado Gwanja ya ce zai yi wuya ya kara aure kasancewar shi 'kan-ta-ce ne'. Ado Gwanja ya kuma shaida wa BBC irin matar da yake so "ba doguw…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa Yar Kwalisa

Jarumi fati washa Yar Kwalisa tana daya daga cikin manya manyan jaruman kannywood a wamnan masana'atar shirya fina finai . Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top