Da yake hira da manema labarai a yayin haduwarsa da tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi a filin jirgin Nnamdi Azikiwe dake babban birnin tarayya, Abuja, kwankwaso ya nuna farin cikinsa da sakin Sarki Sanusi II.

 

Yace Ina farin ciki tunda wadanda suka yi garkuwa da Sarki Sanusi sun yanke shawarar sakinsa. Yanzu ya samu damar walwala, zai tafi Legas.

 

Kwankwaso ne a shekarar 2014 ya nada Muhammad Sanusi II Sarkin Kano bayan Rasuwar Alhaji Ado Bayero.



© hutudole

Post a Comment

 
Top