Hukumar kwallan kafa ta kasa ta sanar cewa zata dakatar da gasar premeir har sai ta samu tallafin daya dace.

 

Sakamakon hakan ya faru ne, biyo bayan mutuwar mai tsaran ragar Nasarawa United Chineme Martins, mai shekaru 22 wanda ya rasa ransa bayan sunyi arangama da wani dan wasa.

 

Hukumar ta bayyana takaicin ta na rashin isassun kayan agaji, shima ana sa bangaran Ministan wasani ya dora laifin game da rashin isassun kayan aikin a gaji, sannan ya bayyana al’hininsa ga dan wasan da ya rasa ransa.



© Abubakar Saddiq

Post a Comment

 
Top