Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ya isa birnin Legas a daren jiya bayan barin Awe jihar Nasarawa da yayi.

 

Tsohon gwamnan Kano,Rabiu Musa Kwankwaso ne da Gwamnan Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da sauransu suka mai rakiya zuwa fiin jirgin Abuja.

 

Kalli hotunan Saukarsa daga jirgi a kasa:

 

 

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top