Yadda za a magance kaushin fata
Yadda za a magance kaushin fata

Kaushin fata abu ne wanda ke addabar fatar mutum musamman a lokacin sanyi. Akwai ababen da ke sanya kaushin fata kamar yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi. Akwai nau’o’in m…

Read more »

[VIDEO + AUDIO] Hamisu Breaker x Rakiya Musa - Mai Yafiya (official video)

Wakar mai tafiya waka ce wadda Hamisu Breaker yayi da dadewa amma a shekaranjiya ne ya fitar da bidiyon wannan wakar wanda ya yayi tare Rakiya Musa wanda anka fi sani da Aisha Humaira wanda ta haskak…

Read more »

MUSIC : Garzali Miko - Sahibata
MUSIC : Garzali Miko - Sahibata

Wannnan wata sabuwa waka ce mai suna "SAHIBATA" wanda fasihin mawakin nan mai suna Garzali Miko yayi  wanda da kaji ta  zaku ya yaba masa akan wannan waka. Garzali Miko mai wakar hadizatou da So na A…

Read more »

Yadda Jaruma Rashida Adamu Mai Sa'a Take Shiga Lungu Da Sako Na Kauyukan Kano Tana Tallafawa Mabukata (Hotuna)

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, kuma tsohuwar mai baiwa gwamnan Kano shawara kan harkokin mata, Rashida Adamu Mai Sa'a ta kasance mai tausayi da jin kan al'umma mabukata. Inda take shiga lungunu …

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa Na Karshen Mako Yar Kwalisa

Jaruma Fatima Abdullahi wanda anka fi sani da fati washa na kashen mako. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Magani a gonar yaro: Amfani guda 11 da Gwaza Da Ganyenta Suke Yi a jikin Dan Adam
Magani a gonar yaro: Amfani guda 11 da Gwaza Da Ganyenta Suke Yi a jikin Dan Adam

 - Masana kiwon lafiya sun bukaci jama’a da su yawaita cin ganyen gwaza  - Yana dauke da sinadarai masu matukar amfani ga jikin dan Adam tare da bada kariya  - Ana iya sarrafa ganyen gwaza kamar saur…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

EFCC ta gano yadda ‘yan majalisar Kwara suka raba kudaden shiga N5bn
EFCC ta gano yadda ‘yan majalisar Kwara suka raba kudaden shiga N5bn

EFCC ta gano yadda ‘yan majalisar Kwara suka raba kudaden shiga N5bn   Ofishin yanki na Ilorin na Hukumar Yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ya gano yadda wasu tsoffin mambobin majalisar d…

Read more »

Ba Zan Yi Fim Din Da Zan Nuna Tsaraici Na Ba - Jaruma Hajara Isah Jalingo
Ba Zan Yi Fim Din Da Zan Nuna Tsaraici Na Ba - Jaruma Hajara Isah Jalingo

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Jarumar finafinai a masana'antar kannywood, da kuma Nollywood Hajara Isah Jalingo, …

Read more »

VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 8) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

AMFANIN MAN KADANYA GA GYARAN JIKI
AMFANIN MAN KADANYA GA GYARAN JIKI

Man kadanya na da matukar amfani a fata domin yana dauke da sinadarai da dama har da sinadarin bitamin A da E. Wannan man na magance kurajen fuska da gautsin fata da kodewar fuska da kuma kyasbi. Amf…

Read more »

Daga Bakin Mai Ita : Na Kusa Amarcewa - Rukayya Dawayya

Wani sabon shiri na BBC Hausa da zai dinga kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na biyu, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa a Najeriya R…

Read more »

'Ya'yana 70 Ne Sunka Haddace Al-Kur'ani Mai Girma - Sheikh Dahiru Usman Bauchi
'Ya'yana 70 Ne Sunka Haddace Al-Kur'ani Mai Girma - Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Wannan makala ce da muka yi bayan da muka bukaci ku aiko tambayoyinku kan Sheikh Dahiru Usman Bauchi. BBC ta tattauna da Sheikh domin bayar da amsar tambayoyin naku. Shiekh Dahiru Usman Bauchi babban…

Read more »

Sabuwar Soyayya Tsakanin Maishadda Da Jaruma Hassana Muhammad
Sabuwar Soyayya Tsakanin Maishadda Da Jaruma Hassana Muhammad

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Wata soyayya mai ban mamaki da aka dade ana yin ta tsakanin babban furodusa da ya f…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Babu coach Din Da Ya Isa Ya Hana Ni Ibada Saboda Kwallo, Inji Ahmed Musa
Babu coach Din Da Ya Isa Ya Hana Ni Ibada Saboda Kwallo, Inji Ahmed Musa

Mai rike da kambun kungiyar kwallon kafan Nijeriya, Ahmed Musa, ya nuna godiyarshi ga shuwagabannin ‘yan wasa a kan yadda suke mishi in yana azumi. Amma yace, babu abinda zai hana shi azumin shi tund…

Read more »

Dan Kwallon Nijeriya, Ahmed Musa Ya Dauki Nauyin Karatun Matasa 100 A Jami'ar SkyLine Dake Kano (Cikin Hotuna)

Dan wasan kwallon kafa na Nijeriya, Ahmed Musa, ya dauki nauyin biyan kudin makarantar matasa 100 a wata sabuwar jami’ar SkyLine. Jami’ar wacce ta bayyana hakan a yau Laraba, inda dan wasan kwallon k…

Read more »

MUSIC: Fresh Emir – Sai Kowa Ya Tashi
MUSIC: Fresh Emir – Sai Kowa Ya Tashi

Fresh Emir A.k.a Aku Mai Bakin Magana, has returned with another impressive banger tagged: “ Sai Kowa Ya Tashi ”. The new song serves as a follow-up to previous singles he worked on such as “ Ayi Mug…

Read more »

[VIDEO + AUDIO ]: Ado Gwanja - Rawa

A yau munzo muku da sabuwar wakar shaharren mawakin nan wato limanin mata duk mai sauraren wakokin hausa yasan waye shi. To idan ma ke/ka manta to shine Ado gwanja mai suna "Rawa Langa Langa". Ina ma…

Read more »
 
Top