Tauraron mawaki,Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell ya saka hoton aurensa tare da wasu abokanshi da suka haskaka.
Masoyanshi da dama sun yaba da hoton.
Saidai an samu wata data kasa Hadiye maitarta inda tace wanda bai saka babbar riga ba a cikinsu idan bai da mata a gaya masa zata cika masa addininshi.
The one without the Babban Riga if he doesn't have a wife yet, tell him I'm ready to complete half his DEEN
https://t.co/WjaJa5qqYd
— Mide PhD
(@haauwar) March 8, 2020
© hutudole
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.