Hukumumi daga kasar chine na zargin Amurka da yada musu cutar (corvid-19).

Wani jami’in kasar yace suna zargin wani soji dan Amurka da kawo cutar saidai basu fitar da wata kwakwakarar hujja kan wannan ikirari ba.

 

Zhaol  lijian, ministan harkokin kasashen waje yace haka inda ya wallafa a shafin sa na twitter a inda yake tabbatar da zancen.

 

Shugaban yaki da cuttutuka da hana yaduwar su ya zuce cutar ta samo asline daga wasu namundaji da ake sayarwa a  garin Wuhan na China. Amma a kwanakin baya wa su jami’in kasar da kwararru akan kiwun lafiya sun ce cuttar tasamo asali ne a baijin yayin da hakan ya harzuka su da jin Amurka nakiran cutar da suna Wuhan virus.

 

Zhaon ya wllafa  wani faifan video na wasu daga cin hukumomin yaki da hana yaduwar cuttutuka ta kasar Amurka na wasu yan Amurka da suka mutun inda aka gano cutar atattare dasu.

 

Yan china na kace na ce akan boye cutar da to zarta likitan daya fito ya bayyana ta tun a watan December.

 

Amurkata gargadi chine akan makalamata cuta a inda sakataren wajen kasar, Mike Pompeo ya kirata da sunan Wuhan virus.

 

Akalla sama da mutum 130,000 ne suka kamu da cutar a China inda ake zargin sama da mutum 5000 ne suka kamu da cutar a fadin Duniya.

 

Robert o’ brien mai bada shawara akan harkokin tsaro na Amurka ya ce mahaifar curtar ita ce China ya fadi hakan ne a ranar laraba in da ya kara da cewa cutar  ta samo asali ne a Wuhan ta kasar China ba Amurka ba injishi.

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top