To fah! Karanta Martanin Da Rahama Sadau Cikin Hikima Na Baiwa wani Ya Yace Yana Sonta Da Aure

Wannan wani saurayi ne da yayiwa jaruma rahama sadau da ya nuna cewa yana sonta. Wanda duk maganarsu a cikin hikima da ya nuna cewa yana son rahama sadau. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©Hausa…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma A'ishah Humairah Na Karshen Mako

Wadannan wannan sababbin hotunan jaruma A'ishah Humairah yar Kwalisa da tama daga cikin jarumai mai tasowa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Iyaye mata Na Kannywood sun Yi Jan Hankali a kan shiga Da Tarbiya
Iyaye mata Na Kannywood sun Yi Jan Hankali a kan shiga Da Tarbiya

Duba da irin yadda ce-ce-kuce da ya ke  yawa a kafafen sadarwa na sada zumunta wato social media, dangane da yadda jarumai mata matasa ke shiga a yanzu wadanda wasu ke ganin bai dace ba, shi ya sanya…

Read more »

Marasa Ra ayin Fim a Cikin Mu ke Ba ta Mana suna- Momee Gombe
Marasa Ra ayin Fim a Cikin Mu ke Ba ta Mana suna- Momee Gombe

Sabuwar jaruma Maimuna Abubakar, wadda a ka fi sani da suna Momee Gombe a masana'antar fina-finai ta Kannywood, wadda za a iya cewa ta shigo harkar da kafar dama, domin kuwa duk da ba wani lokaci mai…

Read more »

HADIN KARIN NI'IMA GA MA AURATA.
HADIN KARIN NI'IMA GA MA AURATA.

A samu  Jan Apple 🍎 🍎 🍎   Madara ta Gari sachets 2, 🐮,    Zuma me Inganci.  Yadda Za a Hada  A Bare apple din a yankashi kanana kanana, se asamu mazubi mekyau a juye madarar gabadaya, a Zuma Coka…

Read more »

Lafiya jari: Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam:
Lafiya jari: Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam:

🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕 by Aminu Ibrahim  Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, be…

Read more »

Film Trailer : MATI A ZAZZAU Staring: - Rahama Sadau,Sadiq sani Sadiq,AproDija, A zango, jamila Nagudu, Momo and other's

Albishirinku yan uwana ma'abota kalon fina finai a yau jaruma rahama sadau ta fitar da tallae shaharren film din nan  mai suna Mati a Zazzau a shafin ta na Youtube. Wannan film samu manya manyan jaru…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Adam A Zango Na Barka Da Juma'ah

Tsohon jarumin kannywood wanda yanzu jarumi ne mai zaman kansa wanda ya nesanta kansa daga kannywood yace yanzu shi independent make ne. Shine bayayi sababbin hotunan tare da babbar mota shi da ya sa…

Read more »

SAKO MAI MUTUKAR AMFANI

** *Kasancewar wayar android itace akafi amfani da ita ynxu kuma zakaga kusan kowacce akan rufeta da password ko pattern Wanda mai ita kadaine ya sansu shi kadai zai iya budeta. To misali idan wayark…

Read more »

YADDA ZAKA KULA DA MATARKA
YADDA ZAKA KULA DA MATARKA

*1-Idan tayi fushi jawota jikinka ka rarrasheta,mata suna son rarrashi*.Hatta Manzon Allah SAW ya kasance yana rarrashin iyalinsa, kuma shi ne babban abin koyi ga kowa.* *2-Idan kaga tayi shiru tamba…

Read more »

Hoton wasu yan matan hausawa da ya jawo surutai a shafukan Yanar gizo

Yan mata aji tsoron Allah a rika kiyaye irin hotunan da za'a dora a shafukan yada zumunta na yanar gizo, ku sani cewa kunada addini da al'ada da basu yarda da irin wannan fitsarancinba, ku daina biye…

Read more »

Hotunan Fadila Muhammad da basu dace ba sun janyo mata zagi
Hotunan Fadila Muhammad da basu dace ba sun janyo mata zagi

Jarumar fim sin hausa kenan, Fadila Muhammad a wannan hoton gashin kai kusan a waje ga kuma wani a bayanta, gaskiya wannan hoto be daceba a matsayinki na 'yar musulma ya kamata a ganki da kamunkai da…

Read more »

HOTUNA: Tauraron Kannywood ma ya Samu Baturiya daga kasar Amurka

A yayin da ake tsaka da tunanin baturiyar data taso daga Amurka ta biyo wani matashin Saurayinta har Najeriya sannan kuma wata itama da Rahotanni suka nuna ta biyo wani zuwa Katsina. Ga dukkan alamu …

Read more »

Ya yanke jiki ya sume saboda Bai samu Ganin Adam Zango Ba Bayan Ya Yi Tattaki Daga Sokoto zuwa Kaduna (Bidiyo)
Ya yanke jiki ya sume saboda Bai samu Ganin Adam Zango Ba Bayan Ya Yi Tattaki Daga Sokoto zuwa Kaduna (Bidiyo)

Masu iya magana sun ce soyayyar gamuwar jini ce, hakan ce ta kasance da wani bawan Allah mai suna Saifullahi Sayyinna wanda ya kasance masoyi ga shahararren tsohon dan wasan nan na Kannywood kuma maw…

Read more »

MUSIC : Muhammad Melery – So Yakai So '2020 Song'
MUSIC : Muhammad Melery – So Yakai So '2020 Song'

Mawaki Muhammad Melery Daga Shareef Studio, Shima Ya Saki Nashi Wakar Sabon Film Mai Zuwa. Mai Suna So Yakai so, Zuwa Yanzun Zamu Iya Cewa Wannan Ce Waka Ta Biyu Da Tazo Mana Daga Wannan Film Din Mai…

Read more »

Na Dawo Harka Fim Gadan Gadan Yanzu - Hadiza Kabara
Na Dawo Harka Fim Gadan Gadan Yanzu - Hadiza Kabara

Tsohuwar jarumar fim din Hausa, Hadiza Muhammad Sani, wadda a ka fi sani da suna Hadiza Kabara, jaruma ce da aka dade da sanin ta a masana'antar fina-finai na Kannywood, sama da shekaru 17 da suka ga…

Read more »

Mene ne tarihin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Sokoto?

Kotun Koli a Najeriya ta tabbatar wa Aminu Waziri Tambuwal na PDP kujerarsa ta gwamna ranar Litinin bayan ta yi watsi da karar da Ahmed Aliyu na APC a jihar Sokoto ya shigar gabanta. Bbchausa.com na …

Read more »

Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya
Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya

Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya. Babu abinda yafi burgeni a fim din kwana casa’in fiye da yadda nake fitowa a mats…

Read more »

Nazir M Ahmad - Ina En Na'un Ne (Lastest song 2020)
Nazir M Ahmad - Ina En Na'un Ne (Lastest song 2020)

Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna 'Ina En Na'un ne'. Wannan waka dai yayiwa muddasir and brothers Shahararren dan kasuwa nan da ke garin kano. Shine ko yau sh…

Read more »

Film Trailer : "LABARINA" Staring:- Nafisa Abdullahi,Nazir Sarkin waka, Nuhu Abdullahi and Hafsat Idris Barauniya D.s

Wannan wani kayataccen shiri ne wanda haziki fasihin mai bada umurni Aminu saira yayi Film mai sunan 'Labarina'. Wanda a ciki yake dauke da manya manyan jarumai:- 1. Nafisa Abdullahi 2. Hafsat Baraun…

Read more »

WATA SABUWA: Budurwar Suleman Tace Umma Ta Gaida Assha
WATA SABUWA: Budurwar Suleman Tace Umma Ta Gaida Assha

Daga Nasiru Salisu Zango Nafisa Tahir itace budurwar matashin nan Suleman wanda Ba Amurkiya Jeanin Sanchez ta yowa tattakin  soyayya tun daga Amurka ta kuma bashi zoben kauna tare da shirin yin aure,…

Read more »

Mace daya ta ishi mutum iya rayuwar da zai yi a duniya – Malamin Saudiyya
Mace daya ta ishi mutum iya rayuwar da zai yi a duniya – Malamin Saudiyya

Auren mata da yawa ya zama tamkar ruwan dare a wannan lokacin, sai dai kuma Dr. Aa’ed Al-Qarni, wani shahararren Malamin addinin Musulunci a kasar Saudiyya ,ya bayar da fahimtarsa dangane da auren. W…

Read more »
 
Top