Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila tace an dakatar da wasannin gasar Premier League na kasar dama duka sauran wasu wasannin da ake bugawa.

 

Dakatarwar ta hada da gasar wasannin mata dadai sauransu.

 

Hakanan hukumar ta bada shawarar daina duk wasu aikace-aikace na kungiyoyi da suka hada da haduwar  yan wasa a guri daya da ganawa da masoya da kuma masu ziyarar bude ido.



© hutudole

Post a Comment

 
Top