Da Duku-Dukun safiyar yau,Lahadi an sake samun mutane 3 dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya. Mutanen an samesune a Jihar Legas inda kuma aka tabbatar da cewa sun ziyarci kasashen da cutar…
Da Duku-Dukun safiyar yau,Lahadi an sake samun mutane 3 dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya. Mutanen an samesune a Jihar Legas inda kuma aka tabbatar da cewa sun ziyarci kasashen da cutar…
Hukumomin kasar Italiya sun sanar da cewar ranar Sabar, 21 ga watan Maris, mutane 793 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar coronavirus, abinda ya kawo adadin mutanen da suka mutu a kasar zuwa 4,825,…
Dan kwallon Bayern Munich, Robert Lewandowski da matarsa Anna sun bayar da gudunmuwar Euro miliyan daya domin yaki da cutar coronavirus. Sauran ‘yan wasan Munich Leon Goretzka da Joshua Kimmich su…
A yayin da Duniya ke ci gaba da yakar cutar Coronavirus/COVID-19 Najeriya ma na iya nata kokarin dan ganin ta kare al’ummarta daga Annobar dake neman durkusar da al’amuran Duniya. A jiya, Asabarne a…
Hukumar da ke kula da tashoshin jiragen kasa (NRC) ta dagatar da daukan fasinjoji dake fadin kasar har zuwa wani lokaci, wanda matakin zai fara daga ranar Litinin 23 ga watan Maris 2020. Matakin dakat…
Sauke Sabuwar Wakar Muhammad Melery Mai Suna “Kina Raina” Wakar Dai Kamar Yanda Muka Sani Ta Soyayya Ce, Inda Mawakin Yake NuNa Girman Soyyayar Ta Dake Ran Shi. Download And Enjoy DOWNLOAD MP3 Source…
Sauke Wakar Lsvee Tare Da Dj Ab “ Kudin Makaranta Ep2″ Wakar Mawakin Yayita Ne Game Da Wata Baby Data Cinye Mashi Kudin Makarantar Shi . Sauke Wakar Domin Kujita DOWNLOAD MP3 Sources:hausamini.com.ng…
Shin kasan dalilin da yasa ake kiran Corona da Covid-19 ? Hukumar lafiya wadda aka fi sani da WHO ita ce ta samar da sunan a ta bakin shugaban hukumar Tedros Adhanom Ghebreyesus wanda ya shai dawa man…
View this post on Instagram If you see someone without a smile give them one of yours #smileissunnah #fatimaabdullahi A post shared by Fatima Abdullahi (@washafati) on Mar 20, 2020 at 5:02pm PDT Tau…
Fitaccen mawakin sarautar nan mai suna Naziru M Ahmad wanda a ke yi wa lakabi da Sarkin wakar Sarkin Kano ya yi murabus daga mukamin sa. Mawakin ya rubuta takardar yin murabus din ne a ranar Juma'ar …
Shahararren mawakin Hausa, kuma tsohon jarumi a masana'antar Kannywood, Adam A Zango, ya fara bin mutane 31 kacal wanda ya zaba ya kuma yi mu'amala da su a shafin sa na sada zumunta wato Instagram. A…
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake yabon matarsa da cewa tana da Ilimin Boko daga Arabiyya. View this post on Instagram MUTU KA RABA MY QUEEN!! NO MAKE UP__NO …
A yayin da Annobar Coronavirus ta yi kamari, jama’a kan yi amfani da abin rufe hanci da baki dan rage hadarin kamuwa da ita. A yanzu cutar ta yi kamari sosai a yankin turai inda ta zarga kasar China…
Amurka ta yi gwajin wani sabon makami mai linzami da aka yi wa lakabi da ‘Hypersonic Missile’ wanda ke iya mamaye makaman abokan gaba duk inda suke kuma ya hana su tasiri. Ma’aikatar Tsaron kasar ta…
Gwamnan jihar Edo,Godwim Obaseki ya bayyana cewa a yanzu jiharsa ba zata dakatar da ayyukan Ibada ba ko kuma rufe makarantu ba. Gwamnan ya bayyana hakane a jiya, Juma’a, 20 ga watan Maris na shekara…
Hukumar lafiya ta Duniya, WHO ta bayyana cewa, matasa su yi hankali da cutar Coronavirus/COVID-19 saboda suma zata iya kamasu ta kwantar dasu, watakila ma har ta kaisu ga halaka. WHO ta yi wannan ki…
Baya ga rashin mota ko babur, babban abinda da kan takura wa masu karamin karfi a birane musamman ma’aikata shi ne rashin muhallin kansu. Rashin mallakar muhalli na sa masu karamin karfi tara akas…
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da hana manyan gangami da tarukka a fadin jihar. Hatta salloli a masallatai da tarukkan bauta a Coci-coci duk an hana. A takarda da gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya …
Shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole ya gabatarwa da shugaban kasa, Muhammad Buhari da Sabon mataimakinshi, Tsohon gwamnan jihar Oyo, Sirikin Gwamnan Kano,Sanata Abiola Ajimobi. Oshiomhole ya b…
Shugaban Majalisar shura na malamai na kasa , na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnsh (JIBWIS), Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi kira ga gwamnatocin tarayya da na jihohi da kar su hana…
Hukumomin Kasar Italiya sun ce, yau juma’a mutane 627 suka mutu sakamakon kamuwa da cutar Coronavirus ko kuma COVID-19 abin da ya kawo adadin mutanen da suka mutu a kasar zuwa 4,032. Alkaluman mutan…
Wani matashi dan kimanin shekaru 30 me suna Larry da ya sha maganin karfin maza yawa kanwarsa fyade har sai da ta mutu. Lamarin ya farune a karamar hukumar Ezza ta kudu dake jihar Ebonyi, 14 ga wata…
Wasu ‘yan matan Arewa 2 da suka dora wani bidiyonsu a shafin sada zumuntar Twitter suna rawa ya dauki hankula sosai inda akaita cece-kuce akansa. Lamarin dai ya jawo maudu’in Arewa Twitter ya dauki …
Mai Martaba toshon Sarkin Kano,Muhammad Sanusi II Yayin Zaman Zikirin Wazifa a yammacin Juma’a a gidan sa dake garin Lagos. © hutudole …
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yana da “cikakken kwarin gwiwa” kan ministoci da jami’an lafiyar kasar a yakin da Najeriya ke yi da cutar coronavirus. Wannan magana ta shugaban na zuwa ne y…
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Yakubu Muhammad kenan a wannan kayataccen hoton nasa tare da ‘ya’yanshi yayin da suka sha kwalliyar Juma’a a jiya. Sun haskaka muna musu fatan Alheri. © hutu…
Tsohon Sanata ya bayyana haka ne, a shafinsa na Twitter inda ya ce maganin cutar corona virus, ba wai sa abun rufe hanci ko wanke hannu ba ne, hanya guda daya ita ce mutane su koma ga Allah. Bayan y…
A yayin da ake ci gaba da fama da annobar cutar Coronavirus/COVID-19 data addabi Duniya Najeriya ma ta dukufa dan ganin ta magance yaduwar cutar. Gwamnan Jihar Legas Sanwo Olu ya bayyana cewa mutane…
Alamomi sunfara nuna cewa an fara samun cigaba akan yaki da cutar COVID19 a kasar sin inda bayanai suka nuna ba a kara samun wanda ya kara kamuwa da cutar ba. Hedikwatar cutar Corona Covid19 wato birn…
Wannan wani sabon bidiyo ne da babban chinedu yafitar bayan jiya ne wata kotu ta aikawa da Babban Chinedu sammaci. Wanda ya kara yin wani jawabi sosai akan wannan rigimar tasu . Ga dai Bidiyon nan k…
Likitoci da masu jinya a fadin Duniya sun hada kai wajan yin kira ga mutane, musamman a kasashen da cutar Coronavirus/COVID-19 ta yi tsanani kan su zauna a Gida, musamman wanda ake tsammanin na dauke …
Wannan bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ji wani malami yana karanto tambayar wani bawan Allah da yake Sallah a masallacin da bai da katanga. Matashin yace wata budurwa …
Sabbin Rahotanni da Asibitin jami’ar Johns Hopkins ta kasar Amurka ta fitar na cewa mutanen da cutarnan ta Coronavirus/COVID-19 ta kashe a fadin Duniya sun haura 10,000. Cutar dai ta bayyanane a gar…
COVID19 yayi dai dai da yakin duniya na uku inji ministan ayyuka da gaidaje Fashola. Ministan wanda yayi jawabi a lokacin da yake duba ayyuka a garin fatakwal. Ya kamanata cutar Corona a matsayin yaki…
Sanarwa daga mahukuntan kasar Saudiyya ta bayyana cewa an kulle manyan masallatai biyu na Harami dana Annabi S.A.W. Me magana da yawun fadar gwamnatin Saudiyya,Hani Bin Hosni Haider ya bayyana haka …
SABODA shauƙin cire Sarkin Kano Muhammadu Sanusi da maye gurbin sa da Aminu Ado Bayero, fitaccen mawaƙin nan Dauda Kahutu (Rarara) ya saka gasa inda zai raba kujerun Makka da Umara da motoci, da kuɗaɗ…
Memba mai wakiltar mazabar Gombi a majalisar dokokin jihar Adamawa, Hon. Japheth Kefas, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta hanzarta daukar karin jami’an tsaro don kawo karshen hare-haren kungiyar B…
Majalisar koli ta addinin musulunci ta Najeriya karkashin Sultan Muhammad Sa’ad, ta ce ta na goyon bayan matakan hana yaduwar cutar Coronavisur da suka hada da kaucewa taruka masu dumbin jama’a a waje…
Rahotannin dake fitowa daga kasuwar Chanjin kudi ta Najeriya na cewa Naira ta samu raguwar daraja a tsakin ta da Dalar Amurka. Nairar na kan 372 zuwa 374 akan kowace Dala 1. Naira dai ta kwashe ku…
Ma’aikatar lafiyar Faransa ta ce annobar murar Coronavirus ta halaka mutane 108 a kasar cikin kwana daya, adadi mafi muni tun bayan bullar da cutar tayi a kasar, bayan yaduwa daga China, gami da zamew…
Hukumar koli ta addinin Musulunci a Jamhuriyar Nijar ta sanar da soke tarukan sallar juma’a da sauran sallolin jam’i bayan hukumomi sun bayyana samun mutum na farko da cutar coronavirus ta kama a kasa…
A Najeriya yawan wadanda aka Gano na dauke da cutar sun kai 12. A jiya, Alhamis ne aka gano wasu karin mutane 4 a Legas dake dauke da cutar. Saidai mutum na farko dan kasar Italiya da aka fara samu …
Tsohon kocin Arsenal, Arsene Wenger ya bayyana cewa duk da matsalar Coronavirus/COVID-19 da ake fama da ita a Duniya akwai bukatar a kamala gasar Premier League. Wenger ya bayyana hakane a hirar da …
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya nisanta kansa kan labarin karya da ake yadawa, wai ya nada ‘yar wasan Hausa, Maryam Aliyu Obaje, wadda aka fi sani da Madam Korede mukamin babbar mataima…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana abinda ya gani a sansanin ‘yan gudun hijira wadda ‘yan Boko Haram suka fatattaka a yanzu. Shugaba Buhari, ya ce ya ga abubuwan tashin hankali da alhini, sa…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau,tubarkallah, muna mata fatan Alheri. © hutudole …
Wannan hoton wani magidanci da matarsa sun dauki hankula sosai inda aka gansu suna soyewa. Banbancin shekaru dake tsakaninshi da matar tashi ya jawo muhawara a shafukan sada zumunta. © hutudole …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. View this post on Instagram A post shared by Fatima Abdullahi (@washafati) on …