Wasu Masunta Sun Gamu Da Mummunan Hadari Bayan Kammala Gasar Kamun Kifi A Argungu.

 

Wasu masunta sun gamu da hadarin mota akan hanyar su ta dawowa gida, daga Argungu zuwa Sambawa, bayan kammala gasar kamun kifi da aka gabatar a Argungu a yau Asabar.



© hutudole

Post a Comment

 
Top