Albishirinku ma'abota sauraren wakoki a yau na sake zo muku da wakar Ahmad shanawa baban chakwai Wanda shina ba baida bukatar yi muku dogon bayyani. Kun san shi a wajen wakokin Soyayya irin "babban c…
Albishirinku ma'abota sauraren wakoki a yau na sake zo muku da wakar Ahmad shanawa baban chakwai Wanda shina ba baida bukatar yi muku dogon bayyani. Kun san shi a wajen wakokin Soyayya irin "babban c…
Wannan duk suna daga cikin hotunan fati washa a kasar dubai emirates a wajen cika fallin yan fim inji yan salon magana. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Wannan wata sabuwa waka ce ta abdul d one ta wannan shekara mai suna " kiban zuma". Abdul d one ba sabon mawaki bane a gurinku ina fatan cewa kunsashi faden wakokin soyayya shine mai "Abinda yake rai…
Kaikayin kai matsala ce da ake yawan fama da shi sannan da dama a cikin mutane basu san dalilin da ya sa hakan ke faruwa ba. Wasu likitoci da suka kware a kula da lafiyar farce, gashi da fata dake Ha…
An jima ana samun hadarin mutuwan maza akan mata a lokacin da suke jima'i. Tarihi ya kawo manyan mutane maza da yawa da suka mutu akan mata. Mutumin da tarihi ya nuna shine ya soma mutuwa akan mace s…
Masu layya nacin nama lallai idan kana da kudi kana sha'aninka amma dai Allah ya rabamu da batun kudi. Babu komai lokaci ne muma muna zuwa in sha Allah. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLo…
A cikin farkon wannan shekara shahararun matasa abdul d one da kuma Muhammad melery da sabuwa waka mai suna " Sako". Wannan waka dai da ji kasan akwai magana da a cikin wakar. Download Audio Now Mun …
Mawaki hamisu Breaker yayi abin azo a gani a cikin shekarar da ta gabata inda yazo shine na Biyar cikin Nigerian top music 2019. Wannnan wakar dai itace "Karshen kauna" wanda idan baku manta ba Haus…
Wannan wasu sababbin hotunan jaruma suna can suna shakatawa a kasar dubai wanda sukam wannan iska sai dai sun dawo amma bashi ake jinsa ba. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
A dabi'ance, mata sunfi maza jaraba a lokacin yanayin sanyi. Su kuma maza a lokacin zafi. Sai dai ana iya samun sauyi game da hakan ga wasu mutanen. Amma kamar yadda bincike ya tabbar su mata jaraba…
Wannnan wani sabon bidiyo ne da jarumi lawal Ahmad yayi akan masu amfani da instagram akan yadda suke daukar hotona suna sanyawa. Inda ciki yayi dogon surutu shine adam m adam ya bashi amsa dai dai d…
Nazir m Ahmad sarkin wakar san kano ya rerawa sarauniya ramatu waka wanda muna taya ta murna Allah ya taya riko amen. Shafinmu ya kawo muku ita ne saboda wakar tayi daman dai kunsan wannan mawaki da …
Majiyar ta tabbatar da cewa dukkan shirye-shirye da ya danganci bikin auren jarumar ya kammala amma ta boye ne har sai ana gab ta sanar - Kamar yadda bincike ya nuna, jarumar zata auri wani fitaccen …
Dandalin sada zumunta na Instagram shi ne shafin da jarumai da kuma masu hurda da masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sukafi maida hankali akan sa Dukkan wani mutum mai neman gulma ko t…
Wani masoyin Hadiza Gabon ya samu kulawarta bayan da ya bayyana cewa yana tara kudi dan ya aureta. Ya kuma bayyana cewa ita Hadizar tana ganin kanta a wadda bata da saurayi amma shi a zuciyarshi sun …
Ko kun kasance daga cikin wadanda kuraje ke bata musu fuska? Shin kun kasance cikin wadanda wajen shafe-shafen nau’o’in man kara hasken fata kuraje masu yawa ke feso mawa tare da barin tabbai bakake?…
A yau dai ali jita ya cika alkawarin da yayiwa masoyansa na sakin sabuwa wakarsa mai suna "Super star". Wannan wakar audio da bidiyo duk abin kallo ne ga mutane. Zaku iya saukar da audio wakar ,amma …
Itama jaruma fati washa ta bi sahu inda ta saya iphone 11 kuma wanda Yanzu haka ta a kasa mai tsarki wajen Umrah. Allah ya karbi ibadarmu amen. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …