Ministan Lafiya Osagie Ehanire a ranar Jumma’a ya ce mara lafiya na biyu, wanda a baya aka tabbatar yana dauke da kwayar cutar corona, yanzu ya samu sauki bincike ya nuna ya warke daga Cutar.

 

Ministan lafiyan Ehanire ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da ya yi da manema labarai ranar Juma’a a Abuja.



© Abubakar Saddiq

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top