Ana cewa jikin dan adam kamar wata na’ura ce da aka kirkira wadanda kuma yana da lokacin da za su iya tsayawa. Yana bukatar kula ta musamman don ya ci gaba da gudanar da aiki kamar yadda ake bukata. …
Ana cewa jikin dan adam kamar wata na’ura ce da aka kirkira wadanda kuma yana da lokacin da za su iya tsayawa. Yana bukatar kula ta musamman don ya ci gaba da gudanar da aiki kamar yadda ake bukata. …
Wannan wasu zafaffan hotunan ne da jaruma maryam yahya ta fitar a shafinta na instagram domin nuna farin ciki wanda a hotunan zaka ga tana murmushi a cikinsa. ©HausaLoaded …
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan da Amaryarshi, Safiya da aka daura musu aure yau. Rahotanni sun nuna cewa aurenshi na shida kenan. Wannan na zuwane kasa da sati daya bayan …
A wasu lokuta mutane kan aikata kura-kurai da dama wajen tsarin kwalliyar fuskarsu. Yayin da wadansu kan yi haka saboda sauri, wadansu kuma rashin sanin yadda ya kamata su yi kwalliyar ce ke jawo mus…
Fuska tana daya daga cikin ababen da suka kamata a kula da su domin da zarar an ga mutum fuska ce abar da za a fara kalla. Mata da dama domin neman gyara sai su shafa ababe da dama domin gyaran fuska…
Kwamitin mutum takwas a karkashin jagorancin Malam Khalid Musa da Mataimakinsa Sani Sule Katsina da aka dora wa alhakin sasanta jaruma Hadiza Gabon da Amina Amal ya fara aiki gadan-gadan. Daya daga c…
Rikici ya kare tsakanin Mustapha Naburaska da Hadiza Gabon bayan MANYAN KANNYYWOOD sun sasanta su kafin lokacin kotu tayi ©HausaLoaded …
Daga Wakilinmu Yaseer Kallah An daga ranar auren jarumin fim din Hausa, Adam A. Zango, na shida zuwa bayan bikin karamar Sallah. Jarumin ya wallafa sanarwar daga bikin nashi a shafinsa na Instagram a…
Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce kwarewarsa ta iya taka kowacce rawa ce ta sa ya lashe gasar jarumin jarumai sau uku a jere. "Idan har Ina cikin Kannywood ni ne zan ci gaba da lashe …
Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Nabaraska ya maka abokiyar sana'arshi, Hadiza Gabon a kotu bisa zargin yi masa bara zana da rayuwa kamar yanda rahotanni suka nuna. Shafin kannywoodexclusive ne ya …
Mutane da dama ba su sha’awar sankon kai kuma yakan shafi mace ko namiji. Wannan abu ne da ke matukar bata kyan mutum. Sanko na da sababi daga jinsin mutum. Idan har akwai sanko a dangin mutum zai iy…
Bayan da labarai suka watsu cewa tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango zai kara aure wanda za'a daura a ranar 3 ga watan Mayu, Adamun ya fito yace an dage auren nasa sai bayan Sallah. …
Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Nabaraska ya maka abokiyar sana'arshi, Hadiza Gabon a kotu bisa zargin yi masa bara zana da rayuwa kamar yanda rahotanni suka nuna. Shafin kannywoodexclusive ne ya …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wadannan hotunan nata data haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. …
A DAREN FArko Complete Hausa Novel kotun ta yi tsit, kowa ya yi jigum, ana sauraran abinda xai fito daga bakin alkalin wanda yasunkuyar da kansa yana rubuce-rubuce. Lauyoyi dasauran ma,'aikata wadand…
*A TAUSAYAWA JUNA* pg 1⃣to5⃣Na *Aysha Ali Garkuwa* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *Ramadan Kareeeeeeeem* *Barkanmu da shan ruwa ga dukkan 'yan uwa musulmai* ``` Barka da shan ruwa Namecy tawa Aysha Aliyu ts…
🎍🎍🎍🎍🎍🎍🎍🎍 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 🎍🎍🎍🎍🎍 🐾🐾🐾🐾 🎍🎍🎍 🐾🐾 🎍ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION✍🏻👑GIMBIYA FADWA👑 *Na Juwaeriyya Adam*Page2⃣بسم الله ال…
Me yasa 'yan matan Kauye basa kwantai wajan Aure? Wani bawan Allah yayi tambaya ta dandalinshi na sada zumunta cewa, wai me yasa 'yan matan Kauye ba su yin kwantai wurin aure? Karanta dalilan da wasu…
Jiya Asabar cikin birnin Kano, aka daura auren wata baiwar Allah, mai suffofin yan'aljanna. Mace ce mai ilimin boko matakin digiri, hadi da na addini. Kun san yadda bikin ya kasance? An yi Walima mat…
Wannan wasu sababbin hotunan jaruma rahama sadau da sadiq sani sadiq a wajen wani set na Film din Yarima. ©HausaLoaded …