Rahotnni sun bayyana cewa tsohon sarkin Kano ,Muhammad Sanusi II ya bar garin Awe na jihar Nasarawa inda aka ajiyeshi dan neman mafaka inda a yanzu yake kom Legas.

 

Wakilin VOAhausa,Saleh Shehu Ashaka ne ya bayyana haka a shafinsa na sada zumuntar dandalin Twitter.

 

Hakanan Sarki Sanusi ya maka me baiwa Gwamnatin Kano da me baiwa Gwamnatin tarayya Shawara kan Shari’a da shugaban ‘yansanda da na ‘yansandan farin kaya, DSS a kotun gwamnatin tarayya dake Abuja.

 

Sarkin na neman hakkinshine kan tsaron da aka masa ba bisa ka’idaba



© hutudole

Post a Comment

 
Top