Kungiyar kwallon kafa ta Barceona ta bayyana cewa ‘yanwasanta gaba daya ciki hadda Lionel Messi an killace su inda kowa ya zauna a gida saboda fargabar Coronavirus/COVID-19.

 

Messi na zaune a gidanshi na alfarma me dauke da filin wasa da kudiddifin Ninqaya da dakin motsa jiki.

 

Ana sa ran Messi zai rika motsa jiki a cikin gida  nashi dan ya kasanceda kuzari



© hutudole

Post a Comment

 
Top