Alhamdulillahi shafin Hausaloaded blog ya samu bidiyo wanda yake Shuaibu lawal tare da dan auta a garin Lagos wanda ya bayyanawa duniya cewa ita mutuwa ba'a sauri amma duk sauran bayyanin ga bidiyon …
Alhamdulillahi shafin Hausaloaded blog ya samu bidiyo wanda yake Shuaibu lawal tare da dan auta a garin Lagos wanda ya bayyanawa duniya cewa ita mutuwa ba'a sauri amma duk sauran bayyanin ga bidiyon …
A rananr Juma'ar nan da ta gabata masana'antar Kannywood ta kara samun tagomashi sakamakon sabon tarihi da fim din SAREENA ya kafa yayin da ake nuna shi a Sinima. Fim din, wanda kamfanin Maishadda In…
JARIDAR DIMOKURADIYYA:Rahotannin bogi a Shafin Fesbuk, sun tura babban Jarumin masanaantar shirya Fina-finan Hausa na Kannywood Lahira kuma labarin bogin yayi yawo sosai. Wannan kuwa ba kowa bane ill…
1. Ki kula da sahar Facebook, ba wajen wasa ba ce da yin abin da aka ga dama. 2. Ki kyautata abin da zaki rubuta a shafinka, ki sani duk abin da kika rubuta zai riqa yawo, zai kai inda baki taba tuna…
Kishi wata dabi'a ce da Allah ya halicci mata da shi, Nana A'isha tana cewa : "Ban taba yin wani kishi ba, irin kishin da na yiwa Khadijah, kuma ban taba ganinta ba, saboda yadda naji Annabi s.a.w ya…
Wannan sabon bidiyon sarkin wakar san kano ce da munka zo muku da ita wanda yayiwa sarkin mubi jidda. Wanda a kullum wannan shafin idan bidiyo ne yakan dauko daga channel din mawakin wato sarkin waka…
Babbar matsalace yarinya budurwa ta bukaci mahaifinta yayi mata aure yaki yarda - Ana samun iyaye wadanda suke da tsattsauran ra'ayi, suce dole sai 'ya'yansu sunyi karatun boko kafin suyi musu aure -…
...to ga jerin wasu manyan ayyuka da Buhari ya yi a yankin Arewa 1. Aikin hanya mafi tsawo kuma mafi girma a Nijeriya da gwamnatin Buhari take yi a Arewa ne, yana da nisan sama da kilometer dari 450,…
Wannan Shine Katin Na Kungiyar Kwankwasiyya Wanda Ta Kirkira Domin Tallafama Al'ummar Ya ce yanzu haka kungiyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin karatun dalibai 370 domin suje suyi karatun su a kasas…
Fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya ta bayyana cewa fison ta taka rawa a film a matsayin fitsararriya, Maryam Yahaya ta bayyana hakanne acikin tattaunawarta da shirin Taurarunmu na tasha…
A yau shafin Hausaloaded blog munzo muku da wani labari da jarumi Ty shaba ya walafa a shafinsa na Instagram ga jawabinsa. "Next level or Next cable? BUDADDIYAR WASIKA: Zuwa ga Mai girma shugaban kas…
Alkali Justice OA Oguwata Na Babbar Kotun Tarayya Dake Zamanta A Gyadi Gyadi Cikin Birnin Kano Yayi Umarni Da Aje Mannewa Hukumar EFCC Kwafin Sammaci Akan Allon Hukumar Dake Nan Kano, Kuma A Dauki Ho…
Jin zafi yayin saduwa ababe daban daban Kän jawo hakan kama da zafi daga waje-waje farko farkon da azzakarin maigidan ya fara shiga jikin macen. JIN ZAFI A FARKO- Shine fara jin tun kafin mutum ya ga…
Jaruma fina-finan hausa Aisha Humaira ta bayyana farin ciki ta na kamala shirin fim din Kawaye lafiya tare da bayyana cewa bubu wani kalubali data fuskanta wajen gudanar da shirin fim din, kasanewa…
To Alhamdulillah kamar yadda nayi Alkawari zan kawo magani wanda wadan da suka tuba ga aikata wannan abu za suyi amfani da shi,to gashi yanxu insha Allah zan cika hadi da shawarwari. Da farko duk wa…
gasar da akayi ta zaben wacce tafi kowa kyau a nigeria Wannan macen da kuke gani mai suna aisha ahmad ita ce wacce ta wakichi kyawawan yammatan jihar kano a gasar zaben sarauniyar kyau ta qasa Kafin…
A yau munzo muku sabuwa wakar hamisu breaker mai suna " Kizauna Dani" wanda da jin taken wannan wakar kunsan akwai magana sosai acikin. Nasan wannan fasihin mawakin baya bukatar dogon surutu daga waj…
A yau munzo muku da sabuwa wakar autan wazirin waka da wakarsa "Aisha" wanda a wannan wakar tana da salon hip hop ne wanda shine shafin mu ya kawo muku. Download and share. Download Audio Now…
...don haka na saka kadarorina kasuwa a domin ilmantar da matasa a gida da wajen Nijeriya, cewarsa Tsohon Sanatan Kano ta Tsakiya, Injiniya Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa zuwa yanzu ya s…
munyi binciken cewa kashi tisiin bisa dari na mata na fama da wannan matsala kuma muna samon complain sosai akan wannan lalura saboda haka muka yanke shawarar taimaka yanuwa mata da yadda muke hada …
Wannan wasu sababbin Hotunan jaruma maryma ab yola wanda take haskaka wa a masana'antar kannywood. ©HausaLoaded …
Yan Najeriya sun sako gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari a gaba a shafukan sada zumunta tare da kiraye-kirayen a kori wasu na gaba-gaba a gwamnatinsa. Mutane da dama ne suka yi ta bayyana ra'ayoyinsu…
Shugaba majalisar dattawan Najeriya , Ahmed Ibrahim Lawan, ya bayyana cewa babu wani kudin kirki da yan majalisar dokokin tarayyar Najeriya ke samu kamar yadda ake cece-kuce a kai da kuma zato. L…
Masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood ya dauki zafi a yankwanai biyun da suka abata yayinda fusatattun mambobin kungiyar mawaka na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) suka zargi d…
Wannan wasu Sababbin hotunan jaruma nafisa Abdullahi wanda sunka burge mutane sosai a duniyar sada zumunta. ©HausaLoaded …
Shugaban kungiyar Dahiru Usman Bauchi, Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru ya ce ya kamata Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake tunani game da cewar zai hana Almajiranci a Najeriya. Alhaji Dahiru da yake …
Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi Na Biyu Ya Amsa Gayyatar Zuwa Taron Karawa Juna Ilimi Da Ofishin Babban Akawu Na Kasa Ya Shirya A Gidan Gwamnatin Jihar Kano Kuma Suka Gayyaci Sarki Sun…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dr Thomas John a matsayin mukaddashin ciyaman na hukumar da ke kula da jagorancin kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC). Kamfanin ta bayyana hakan a wani jawabi…