Ƙauracewa Fadar Shugaban Kasa Da Aisha Ta Yi Nada Alaƙa Da Zargin Neman Da Buhari Ke Yi Wa Sadiya?
Ƙauracewa Fadar Shugaban Kasa Da Aisha Ta Yi Nada Alaƙa Da Zargin Neman Da Buhari Ke Yi Wa Sadiya?

Daga Iro Mamman A halin da ake ciki yanzu dai wani abu da ya ɗauki hankalin jama'ar Najeriya shine yajin da uwargidan shugaban ƙasa Aisha Buhari ta yi daga fadar shugaban ƙasa, da kuma zargin neman M…

Read more »

Bayan Aurena Ya Mutu sau Biyu, mutane suna Ta zargin cewa lalacewa zanyi - Laila Ali Othman
Bayan Aurena Ya Mutu sau Biyu, mutane suna Ta zargin cewa lalacewa zanyi - Laila Ali Othman

A wata hira da tayi da manema labarai Laila Ali Othman kawa a wajen Hadiza Gabon ta bayyana dalla-dalla dalilin da ya sanya aure baya tasiri a yankin Arewacin Najeriya, sannan kuma ta bayar da shawar…

Read more »

BINCIKE : Matar Bahaushe Ta Fi Kowace Mace Gata A Duniya Amma Ita Ce Ta Fi Gasa Wa Namiji Aya A Hannu
BINCIKE : Matar Bahaushe Ta Fi Kowace Mace Gata A Duniya Amma Ita Ce Ta Fi Gasa Wa Namiji Aya A Hannu

A iya binciken da na yi matar Malam Bahaushe tana da gata sosai sama da sauran matan kabilunmu, domin Malam Bahaushe bai yarda ya ga matarsa ta fita tana aikin karfi ko wahala ba. Shi duk talaucin sa…

Read more »

Bani Da Wani Jagora A Siyasa Da Ya Wuce Gwamna Ganduje - Rashida Mai Sa'a
Bani Da Wani Jagora A Siyasa Da Ya Wuce Gwamna Ganduje - Rashida Mai Sa'a

DAGA Bashir Abdullahi El-bash Yau Asabar, 5 ga watan Satumba, 2019. Tsohuwar mai ba gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje shawara kan harkokin kyautata rayuwa da walwalar mata, kana babbar…

Read more »

VIdeo :kalli bidiyo Me Yakai Idonku Kirjin Fati Washa?Mu'azzam Yayi Martani ga young Ustaz da duk Masu Zagin Fati washa

Wannan wani sabon al'amari ne da ya kunnu kai akan shahararriyar yan masana'antar kannywood wato fati washa akan hoton happy independence da tayi. Ga Bidiyon nan ku kalla Mun Dauko Daga Shafin Hausal…

Read more »

Video : Kalli Bidiyo Young Ustax Ya Ragargaji Jaruma Fati Washa kan Wannan hoton banza da tayi ta Daura a Shafinta

Young ustaz shima dai ba'a barsa a baya ba wajen yin martanin al'amuran wasu jaruman kannywood to yau ma yayi kaca kaca da  fati washa ga bidiyon nan ku kalla. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Sha…

Read more »

Audio : Allah Ya Jikan Sheikh Albany Zaria Ku Saurari Wata Gaskiya Da Ya Fada Akan

Ya ku yan kasata Nigeria ku saurari wannan nasiha daga shehin malamin Sheikh Muhammad Auwal Adam albani zaria (Rahimahullah) idan kai masoyin buhari ko kai makkiyinsa ne yana da kyau ka saurari wanna…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Farida Jalal Ta Dawo Fim Ne ?
Farida Jalal Ta Dawo Fim Ne ?

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Da alama dai a yanzu yayin dawowar tsofaffin jarumai a cikin masana'antar finafinai…

Read more »

MINISTA SHEIK PANTAMI YA KAFA TARIHI : Cikin Kwanaki 45 Ya Yi Ayyukan Da Aka Gagara Yi A Tsawon Shekaru Bakwai 7
MINISTA SHEIK PANTAMI YA KAFA TARIHI : Cikin Kwanaki 45 Ya Yi Ayyukan Da Aka Gagara Yi A Tsawon Shekaru Bakwai 7

Maigirma Ministan sadarwa na Ash-sheikh Dr Isa Ali Ibrahim Pantami yace;  "a cikin kwanaki 45 da na zama Minista, mun yi nasaran magance wasu manyan matsaloli a ma'aikatar sadarwa wanda tsawon shekar…

Read more »

Hotuna: Murna Ta kaure Yayin Da Hauwa Indimi Da Mijinta Dan Gidan Marigayi 'Yar'Adua suka Haifi Wani kyakkyawan Yaro

Bayan shekara daya da auren su, Allah ya albarkace su da kyakkyawan jariri namiji - Hauwa Indimi da Mijinta Mohammed 'Yar'Adua sun samu karuwar ne a jiya Laraba 2 ga watan Oktobar nan - Hauwa ce dai …

Read more »

ILLOLI GUDA ASHIRIN DA BASIR (DAN KANOMA) KE HADDASAWA.
ILLOLI GUDA ASHIRIN DA BASIR (DAN KANOMA) KE HADDASAWA.

Basir ko kuma ince Dan kanoma wanda a Turance ake kira da "DYSENTERY" yana haddasa illoli da dama kamar haka : 1.TSUWAR HANJI (INTESTINAL DISTURBANCE).Zaka rinka jin hanjin cikinka na yawan tsuwa ako…

Read more »

Ma'aurata : Matsalar Saurin Inzali Ga Maza
Ma'aurata : Matsalar Saurin Inzali Ga Maza

Sudai mata Bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin. Yin Jima'i, Akwai. Matan Dake da Bukatar a. Dauki Akalla Mintuna Ashirin. 20. Ko Fiye Da Hakan Kamin Su iya Samun Biyan Bukata, a Yayinda Qal…

Read more »

GIGITAMIN MAI GIDA DA DADI..!!!
GIGITAMIN MAI GIDA DA DADI..!!!

• HADIN DADI..... •. •. •. •. •. •. Matan Aure! • • • • • Uwar Gida ga hadin da zaki gigita Mai gida da Dadi... Ki sami hulba ki dakata sai tayi laushi Tamkar garin fulawa ko foda ma'ana dai tayi lau…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

MUSIC : Rarara - Allah Sarki Su Tsula (Kwankwaso)
MUSIC : Rarara - Allah Sarki Su Tsula (Kwankwaso)

Wannan itama sabuwa waka ce da Dauda kahutu rarara yayiwa yan kwankwasiyya ko ince Kwankwaso irin yadda ta kaya a Shari'a da ankayi a garin kano. Wannan waka anyita ne tare da hadakar mawaka a cikint…

Read more »

MUSIC : Rarara - A Inec Ganduje Ne, A Kotu Ma Ganduje Ne
MUSIC : Rarara - A Inec Ganduje Ne, A Kotu Ma Ganduje Ne

Wannan wata zazaffar waka ce da mawakin dauda kahutu rarara ya fitar mai zafi akan shari'ah da ankayi a Kotu wanda shine a koda yaushe Hausaloaded blog na kokarin kowa muku abubuwa dai dai da ra'ayin…

Read more »

Video : kalli bidiyo Malamin Nan Daya Ragargaji Adam A zango yayi Nadamar Abinda Yayi Amma Fa.....

Wannan bidiyo da shafin Hausaloaded blog na kara zo muku dashi akan sa'insa ko rigima ta kasance tsakanin malamin addinin Muslunci da jarumin shirya fina finan hausa adam a zango. Wannan bidiyo munag…

Read more »

Tsakanin Darakta Kamal S Alkali Da Jaruma Hauwa S Garba Soyayya Ko Yaudara
Tsakanin Darakta Kamal S Alkali Da Jaruma Hauwa S Garba Soyayya Ko Yaudara

Soyayyar da take tsakanin Darakta Kamal S Alkali da jaruma Hauwa S Garba ba boyayyiya ba ce a cikin masana'antar Kannywood kasancewar kowa ya san yadda suka shafe tsawon lokaci suka soyayyar su, kuma…

Read more »

MUSIC : Nura Oruma - Yan Tsinstiya sunce Daga Gobe ne (sokoto)
MUSIC : Nura Oruma - Yan Tsinstiya sunce Daga Gobe ne (sokoto)

Bayan Shari'a da anka kotun dake zaune a abuja sun yanke hukunci akan cewa Aminu Tambuwal yayi nasara. Wanda kuma shine kotu ta kara tabbatar da nasara da ya samu daga wajen Allah. Shine yan Apc soko…

Read more »

Kalli Irin Martanin Mutane Akan Hotuna Fati washa Da sunka Jawo cece kuce A Instagram

A jiya ne ankayi murna cika shekara 59 na 'yancin kai da kasarmu Nijeriya ta samu shine ta wallafa hotuna a shafinta na instagram kuma shafin Hausaloaded blog ya wallafa wannan hotuna. To shine mutan…

Read more »

Masha Allah : Karanta Martanin Da Adam A zango Yayiwa Ali Nuhu Daya Tayashi Murna Zagayowar Ranar haihuwarsa

Duk da kasancewar Adam Zango bai taya Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwarsa ba a watan Maris din da ta gabata, sakamakon rashin jituwar da ke tsakaninsu, Alin ya yi dattaku, inda ya sanya hoton …

Read more »

Neman Mafita : Dattawa sunyi Zaman Gaggawa Domin Ceto Kannywood
Neman Mafita : Dattawa sunyi Zaman Gaggawa Domin Ceto Kannywood

Northflix ta ruwaito.A daidai lokacin da ake cikin wani yanayi a cikin masana'antar finafinai ta Kannywood, kwamitin Dattawan Kannywood a karkashin jagorancin Malam Auwala Mashal sun fara zama domin …

Read more »

Adadin Jaruman Kannywood Da Suka Bi Doka, Da kuma Wadanda Suka Yi Tawaye Ga Hukumar Tace Fina-finai
Adadin Jaruman Kannywood Da Suka Bi Doka, Da kuma Wadanda Suka Yi Tawaye Ga Hukumar Tace Fina-finai

Yayin da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta shafe tsawon sati hudu ta na kokarin tantance jaruman kungiyar - Wasu daga cikin jaruman da yawa sun nuna tawayensu akan abinda hukumar tace fina-fin…

Read more »

Video : Kalli Martanin Jaruma Empire Zuwaga Layla (kawar Hadiza Gabon) Nima Zan Rigaki shiga Aljannah

Wannan wani bidiyo ne da jaruma empire da tayi na cewa itama zata riga Layla shiga aljannah kenan . Wanda abun zargin madigo ne wanda anka sha yan kallo kwanan baya. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Da…

Read more »

Allahu Akbar: Wata Kirista kenan da ta Musulunta ta kuma Musuluntar da danginta gaba daya da kuma abokanan ta sama da 30
Allahu Akbar: Wata Kirista kenan da ta Musulunta ta kuma Musuluntar da danginta gaba daya da kuma abokanan ta sama da 30

Legit ta ruwaito,Wani sabon lamari ne a kasar Turawa ace budurwa wacce ta tashi cikin addinin Kiristanci ta auri Musulmi. Ba kuma a nan lamarin ya tsaya ba, domin kuwa ita ma ta koma addinin Musulunc…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Dalilin Sanyawa Masana'antar Shirya Finia Finan Hausa suna "Kannywood" - Ali Nuhu

Akwai matukar wahala a rasa fina finan Hausa a gidan Malam Bahaushe, da ma wanda ba Bahaushe ba amma yana jin yaren Hausa. Tun loton baya, fina finan Hausa suka mamaye kasar Hausa da makwaftanta, tun…

Read more »

VIdeo : Ali Jita - Arewa Angel Official video Ali Jita Ft Rahama Sadau

A yau daya ga watan Oktoba 1/10/2019 ne Shahararren mawakin nan Ali jita yayi alkawalin fitar da bidiyon wakar arewa Angel yaui tare da jaruma Rahama Saudau ayi kallo lafiya. Ga bidiyon nan ku kalla …

Read more »

Masha Allah : SHEIK SHARIF IBRAHIM SALEH Almajirin Sheik Ibrahim Nyass Da Zai Gina Cibiyar Musulunci Mafi Girma A Duniya (Gidauniya Ta Samu maƙudan Kuɗaɗe )

Daga Dauda Auwal Isah Shahararren shehin Malamin hadisi na duniya, kuma daya daga cikin jiga-jigan jagororin Darikar Tijjaniyya Almajirin Shehu Ibrahim Inyass a duniya wato Sheikh Shariff Ibrahim Sal…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa Na Murna Nijeriya Da cika Shekara 59 Da Samun Incin Kai

Wannan duk yana daga cikin murna samun incin kai na Kasarmu Nijeriya, wato a turance "59 anniversary independence Day". Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top