Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma Maryam Ab yola ne da tare da kawayenta da sunka dauki hankalin mutane sosai a shafin ta na Instagram. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma Maryam Ab yola ne da tare da kawayenta da sunka dauki hankalin mutane sosai a shafin ta na Instagram. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Tsohuwar jarumar fim wadda tauraruwar ta ta yi haske a shekarun baya Fati Baffa Fagge, wadda aka fi sani da Fati Bararoji. Ta bayyana shirin ta na yin aure a duk lokacin da ta samu mijin da zai aure …
'Yar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Zahra Buhari a ranar Juma'a ta bawa al'umma mamaki yayin wani taro da BBC Hausa ta shirya inda ta bayyana cewa ba ta iya magana da harshen Hausa sosai ba duk da c…
Hanyoyin amfani da ruwan lemun tsami ya ke inganta kiwon lafiyar dan Adam Ga masu neman hanya mafi sauki don inganta rayuwar su da kuma lafiyar su fiye da komai, shan ruwan lemun tsami a farkon kowa…
Wannan wani bidiyo ne da shafin Hausaloaded yayi kicibis da shi a shafin Youtube mai suna "idongari Tv" wanda da shine muma muka kawo muku . Bazamu tsaya wani bayyani ba akan wannan bidiyo saboda mun…
Wannan abin haushi da bakin ciki ne a samu yara yan ƙanana masu shekaru da basu wuce sheka takwas ba a chanza musu Addini. Wannan shine babban abin bakin ciki wanda Musulmi zasuyi Allah wadai da irin…
Jarumi kuma mawaki Yakubu Muhammad ya bayyana dalilan da ya ke gani su suka sa a ke barin masana’antar Kannywood a baya a wata hira da suka yi da wakilan BBC akan wasu cecekuce da rade-radin cewa ma…
Martanin Abdulamart mai Kwashewa kenan da yayi akan taimakon da yayi wanda a cikin jawabinsa yayi nuna ya wadanda na nuna hassada da wannan alkhairi da jarumin yayi. Ga abinda wannan daraktan ko furo…
Leadership hausa kowace uwa ta gari shi ne, ta ga cewa ta aurar da diyarta, sannan ta samu zaman aure na jin dadi da kuma kwanciyar hankali, don haka ne ma iyaye suke maida hankali wajen ganin sun au…
Alhamdulillahi wannan shine martanin jaruma maryam ab yola akan biyan kudin da wannan jarumi adam a zango yayi wanda wannan nuni ne ga Masu karyata abun ko hassada yana da kyau kuyi karatun tanatsu. …
Masha Allah suma da daga cikin jarumai sun fara tofah Albarkacin bakinsu wanda kuma sunyi shiru kamar an shuka dussa. Wannan posting da sarkin waka nazir m ahmad yayi yayi matuƙar daukar hankalin mut…
Daga Bashir Abdullahi El-bash "Allah ya sani, da Allah zai tambayen mai ya sa ka ce musu su zaɓi Ganduje? Wallahi akwai dalilan da na dogara da su, kuma ina sa ran Allah ya yarda da su". "Kwanaki ya …
Wannan wani sabon bidiyo ne da jaruma Mustapha Nabraska yayi inda yake kiran wani da Luwai. Wanda a gaskiya wannan ragarggazar tayi matukar daukar hankalin mutane. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga …
Masha Allah a yau shafinmu na Hausaloaded blog ya samu muku bidiyon makarantar Shugaban makarantar da Adam a zango ya biya zunzurutun kudi miliyan 46 ga yara marayu . Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Da…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta nuna cewa ta na cigaba da harin wasu sababbin dabarun samun kudi domin aiwatar da ayyukan da ke cikin kasafin kudin 2020 da ake harin batar da tiriliyan 10. A jiya, gwa…
Abinda Za a Nema 1. Dabino 2. Kwakwa (coconut) 3. Nonon Rakumi 4. Zuma YADDA ZAKI HADA. Da farko zaki cire kwallon dake cikin dabino,sai ki kawo kawar ki bayan kin bare bawon ta ki samu ruwa kadan ki…
Ai Sharin Dan Allah Wannan Matasala ta Infection tazama ruwan dare gama duniya atsakani ma aurata, Mata nafama da ita maza ma na fama da ita, wasu ma auranta a jikin junansu suka dauka, wasu matan…
Shafin aminiyahausa ya wallafa. A tsakiya Darakta Sunusi Oscar da jarumi Garzali Miko a dama da Alhaji Sheshe Sunusi Oscar 442 fitaccen darakta ne da ke jan zarensa a Kannywood, musamman yadda masu …
Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi A yau …
Masha Allah wannan abu gaskiya yayi kokari matuka irin yadda wannan jarumi yayi akan daukar nauyin matakin karatun yara marayu da yayi. Kuma a makarantar da ya dace, wanda tayi suna sosai wajen kulaw…
Daga Comr Abba Sani Pantami Gwamnatin tarayya ta amince da canjawa mai'aikatar sadarwa wato 'Ministry of Communications' suna zuwa 'Ministry of Communications and Digital Economy' wata ma'aikatar sa…
Masha Allah a yau mun samu Labarin irin taimakon da wannan jarumi da yayi. Wannan aiki yayi koyi da babban dan siyasar jahar Kano wato Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso wanda kowa ya gani cewa ya dauki 'ya'y…
Daya daga cikin Jaruman Kannywood mata masu kana nun shekaru wadda tauraruwar ta ke kan haskawa a yanzu, mai Suna Amal Umar ta bayyana mana cewa daukakar da take kan samu a yanzu ta zo mata ne a loka…