Wannan wata sabuwa waka ce ta bidiyo wanda matsshin mawaki isah Ayagi ya rera wanda wakar tayi sosai.

Wanda a jiya ne wannan mawakin ya fitar da wakar a shafinsa na Youtube wanda munka kawo muku bidiyon kai tsaye domin kallo.

Haka zalika mun kawo muku audio wannan waka da zaku saukar a wayoyinku.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top