Tauraron mawakin Hausa kuma sarkin wakar tsohon sarkin Kano, Nazir Ahmad Sarkin waka ya ajiye mukaminshi na sarkin wakar San Kano.

 

A wata wasika daya rubutawa masarautar Kano a Ranar 13 ga watan Maris, Nazir ya bayyana cewa ya ajiye mukamin nasa na sarkin Wakar San Kano inda yace ya gode da damar da aka bashi.

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top