Hadimin shugaban kasa ta fannin sabbin kafaten sadarwa, Bashir Ahmad yayi ai ya lashe kan cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ya baiwa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai Umarnin nada Hambararren sarkin Kano, Muhammad Sanusi II muka mai a Kaduna.

 

Bashir ya fitar da sanatwa ta shafinshi na Twitter cewa duk maganar da yayi a baya ta cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya baiwa El-Rufai umurni ba gaskiya cbace.

 

Ya kara da cewa yayi hakane kawai dan ya dan ya nuna kuskuren masu cewa wai Shugaba Buharine yasa Ganduje ya sauke Sarki Sanusi II

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top