Shehin malamin addinin Islama,Sheikh Sani Yahaya Jingir ya bayyana goyon bayansa ga sauke Sarki Muhammad Sanusi II daga Sarkin Kano.
A cikin wani bidiyo da Hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai ya watsa a shafinsa na sada zumunta anji Malam yana bayanin cewa ya samu Kwankwaso da Gwamna Ganduje kan maganar Sarkin Kano.
© hutudole
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.