Sheikh halliru maraya yasawa
kabiru gombe kyauta ta naira Miliyan 5 (N5,000,000)
.
Sheikh Halliru Maraya ya kalubalanci wannan dan ci da addinin ya dauko littafin ASKARI ya sa a gidan radio ya karantar, amma bisa sharudda:

1. Za'a biya mai kudin hotel na sati
daya,wanda zai zauna a cikin hotel din ne,
amma sedai a dauko shi a mota a kaishi
wurin da zaayi karatun straight daga hotel
din ba tare da yayi nazari ba

2. Idan yayi ya gama ba tare da matsala ba,

akwai kyauta ta naira Miliyan 5 (N5,000,000)

cc: Muhammad Kabir Haruna Gombe

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top