A wata sanarwa da ta fito daga Darektan Kamfen din gwamna na jam’iyyar PDP, na jihar Kaduna, Yakubu Lere, ta zargi gwamnan jihar Nasir El-Rufai da rabawa wa malaman Kaduna miliyoyin naira domin su yi…
A wata sanarwa da ta fito daga Darektan Kamfen din gwamna na jam’iyyar PDP, na jihar Kaduna, Yakubu Lere, ta zargi gwamnan jihar Nasir El-Rufai da rabawa wa malaman Kaduna miliyoyin naira domin su yi…
Wannan bawan Allah da kuke gani matashi ne dan unguwar Nasarawa Jahun da ke garin Bauchi, matasa 'yan Sara suka masu fadar siyasa ne suka fille masa kunnensa. Bayan zaben shugaban Kasa a kwanakin bay…
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ba zai damu ba ko da ya fadi zaben gwamna da ake kan gudanarwa yau Asabar. Gwamnan ya na fuskantar dan takarar jam’iyyar PDP, Isa Ashiru ne, wanda…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake kada kuri'arshi ta zaben gwamnoni da 'yan majalisar jihohi a mazabarshi dake mahaifarshi, garin Daura, jihar Katsina, shugaban y…
Wata tsohuwa kenan da aka goyo a baya don ta kada kuri'a a wata rumfa a garin Yenagoa da ke jihar Bayelsa. …
Wani babban likita masanin abincin da ke gina jikin dan adam, Dakta Andrew Marbell, ya ce; wannan dan icen da aka fi sani da Agwaluma ya na taimakawa wajen rage suga a cikin jini, sannan ya na rage k…
Tauraruwar mawakiyar Hausa, Maryam A. Baba wadda kwanannan ta yi murnar zagayowar haihuwarta, ta yi wata addu'a ta musamman wadda a ciki take rokon Allah yasa a cikin kaddarar da Allah ya yo mata akw…
Kalli Yadda Aka Gano Wata Jarumar Film Tana Holewarta Ana Dauka Bata Saniba Kalli Videon Anan Kasa.. …
Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba-Hafsat Barauniya Hafsat Idris wacce akafi sani da Hafsat Barauniya, Jaruma ce da Duniyar Kannywood ke ya yinta, wanda cikin kankanen lokaci sunanta ya karaɗe kowane …
Yadda ake kwanciyar da mace ka fin a sanyata fim. Mutane da dama dai ba tun yau ba suna kokawa da yadda masana'antar fim din Hausa ta Kannywood ke gurbata tarbiyya da al'adun malam Bahaushe. Baya ga …
Ni ban ce ina son auren Buhari ba. Inji Fati Shu'uma Fatima Abubakar wadda akafi sani da Fati Shu'uma ta karyata labarin da yake yaduwa a Internet cewa tace zata iya fitowa a kowane film, Ta karyata h…
Jarumar Finafinan Hausa Sadiya Kabala, ta bayyana cewa abin da yasa ta yi aure sau 7 a cikin fim din 'Kwadayi da Buri' domin ta nuna illar son abin duniya ga 'yan matan wannan zamanin. Jarumar, wadda…
Fitacciyar tsohuwar jarumar fina finan Kannywood, Ummi Zee-Zee ta bayyana cewa babban kuren da ta tafka a rayuwarta kuma take dana-sanin yin hakan shi ne soyayyarta da shahararren mawaki Timaya. Zee-…
Amina Muhammad wadda aka fi sani da Amina Amal jarumar fina-finan Hausa ce da ta bar kasar Kamaru zuwa Najeriya don ta ga jarumi Adam A. Zango, don kuma ta fara yin fim, a tattaunawar da jarumar ta y…
Sadiya Gyale, wannan suna ne da ya jima yana yin tashe a cibiyar shirya Fima-fimai wacce aka fi da kira da, ‘Kannywood.’ Kamar sauran tamkar ta, Sadiya Gyale, ta daina fitowa a cikin shirye-shiryen F…
Jarumar fina-finan Hausa Hauwa Waraka ta ce akwai lokutan da mata masu zaman kansu suke jinjina mata saboda abubuwan da take yi a fina-finai. Ta shaida wa abokin aikinmu Nasidi Adamu Yahaya cewa tana…
INA YA DOSA? A cikin makon nan ne Fitaccen Mawaki Nazir Muhammad Ahmad, wanda ake yi wa lakabi da Naziru Sarkin Waka ya saki wani sabon bidiyon wakar da ya yi wa Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Uma…
Bada Dala aka biyani ba da Nairane Sakon Nazir Sarkin Waka ga 'yan kwankwasiyya Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Wakar Sarkin Kano ya fitar da wani sako ta dandalinshi na sada zumunta inda y…
Masari Dodar Mix KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR: - Sai masari dodar - Sai Buhari dodar - Munbi sak jihar katsina babu kauce kauce. Saukarda Wannan Wakar: Download Sabuwar Wakar Rarara - Talo Talo Yagam…
Sabuwar wakar rarara Talo Talo Yagama Wannan itama wata sabuwa waka ce wanda dauda kahutu rarara ya rera mai taken " Talo Talo Ya Gayama Mix"Saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda…
Wannan bidiyo na nuna yadda ake saka budaddiyar hula ta rike gashi, wacce ake kira headband a turance. Duk da cewa saka ce mai matukar sauki da za a iya gamawa a zama daya, hular na da kyau kuma za t…
Wani mutum ne ya kai dansa makaranta. Ya je dashi har wurin malaminsu sannan yace:”mallam ga shi nan nakawo maka yarannan bai san zuwa makaranta.Yanzu ko sunan annabawa bai sani ba. Sai ɗan yace:”wal…
Wani saurayi ne ya je zance, sai budurwarsa ta nemi ya bata labari, sai ya ce toh amma labarin part 1, 2, 3, da 4, sai tace ya bata, saurayin ya fara kamar haka; part 1: Wani miji ne da matarsa, suna…
Wani Malamin Makarantar Islamiyya mai suna Malam Hashiru Bala da ke cikin garin Jalingo a jihar Taraba ya yi sanadiyyar ajalin dalibinsa bayan da ya murde masa wuya har lahira. Dalibin mai suna Moham…
Wannan siffar tana can a kasar Ingila, Ikon Allah ya wuce mamaki..…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau sosai, inda take girki yayin da take goye da yarinya, ta yi Addu'ar cewa Allah ka bamu maza na gari. Muna fatan…
Yanzu haka kwana daya ya rage a gudanar da zaben gwamnoni da na ‘yan majalisar dokoki na jihohi a Najeriya, da alamu dai da sauran rina a kaba game da zaben gwamna a jam’iyyar APC mai mulki a jihar A…
AL'AJABI A jihar Sakkwato mun ga abin al'ajabi, wannan jaririyar an haife ta da sunan Allah a jikinta. Inda aka dauke ta zuwa gidan Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'adu Abubakar III. …
Jarumar finafinan Hausa Ummi Duniyarnan kenan a wasu hotunanta data nuna kirji da yawa, mutane da dama sunyi Allah wadai da wadannan hotunan tare da kiran basu dace da diyar musulmaba. …
“menene kaidodin?” ku hanata daga any object ko abu mai nauyi,sanan any exercise irinsu tsalle-tsalle,guje-guje da dirke-dirke tadena yi saboda suna kawo zuban jini hakanan ko zubar ciki ma. zaku kiy…
Hakika nonon uwa shi kadai zai iya rike jariri har zuwa watanni shida tare da gadar masa duk wasu matakan girman jiki da lafiya, don haka a tsawon wannan lokacin babu bukatar shayar da shi ko ciyar d…
Hikimomin Gane Idan Ana Sonka: Idan kana son ka gane da gaske ana sonka,wadannan sune alamomin. Wannan rubutu yana da dangantaka ne da duk wanda yake tantamar soyayyar da ake masa, ta haka ne zai gan…
Hikimomin Gane Idan Ana Sonka: Idan kana son ka gane da gaske ana sonka,wadannan sune alamomin. Wannan rubutu yana da dangantaka ne da duk wanda yake tantamar soyayyar da ake masa, ta haka ne zai gan…
Allah abin godiya! Yau ga shi mun shigo wani zamani – musamman a kasar Hausa da mutuwar aure ba ta zamo wani babban al’amari da za a damu da shi ba. Al’amura sun sauya ba kamar zamanin baya ba, wato …
Wannan hoton wani dan Najeriyane dake kwance akan gadon Asibiti da babu katifa akaine, hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda jama'a da dama sukaita Allah wadai da hakan.…
Inna lillah wa inna ilaihi rajiun Allah ya yiwa Hajiya babata rasuwa zaayi Janaiza a gidana na Unguwar yar akwa kusa da Darussunnah ko makarantar zam zam da misalin karfe sha daya na safe inshaallahu…