Bayyanar Inyass A Wurare Karama Ce Ta Waliyyai — Sheik Dahiru Bauchi__________¥_________*Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Dahiru Bauchi, wanda shi ne "Halifan" Shekh Ibrahim Nyass, kuma…
Bayyanar Inyass A Wurare Karama Ce Ta Waliyyai — Sheik Dahiru Bauchi__________¥_________*Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Dahiru Bauchi, wanda shi ne "Halifan" Shekh Ibrahim Nyass, kuma…
DIWANI Ci gaba daga inda muka tsaya baiti na 3-4 Shehu_yace :3-"Usajilu fihil wurqa laili wa jiratiniyamun wa jafni kalmazanibi magrama. 4-Unazzimu durral lafzi fi zikri wasfihiwa ahsin biwasfil badri…
DIWANI_Shehu ya ce: 1- Abal_Qalbu illah an yakuna mutayyama, Halifa_Garamin binnabiyyi muhayyama. 2- Abitu_bi lailit tummi sahrana mun shidan - Lizikril_lazi Qad daba bad'an wa makhtama. MA-ANA :1- Zu…
#Mece_ce_Faidha ? Ma'nar FAIDHA Ita ce: Tsarkake zuciyar bawan Allah ta yadda zai yi imani da kadaitar Allah,ya kuma motsa jikinsa cikin bin Allah,har dai ya zama mai tsarki a zahirinsa da badininsa,d…
SHIN MANZON ALLAH (S.A.W) YASAN GAIBU?Prof. Ibrahim Maqari. Limamin masallacin kasa dake abuja (Chief imam national mosque) - NigeriaProf. Yace Adai duba littafin da kyau tukun kafin ace wai ANNABI MU…
RAYUWA CIKIN TIJJANIYYA RAYUWA CE MAI TSABTA..Idan Ka Siffata Ko Ka Kwatanta Darikar Tijjaniyya Da Sauran Firkoki Ko Kuma Kungoyiyin Addinin Musulunci, Anan Ne Zaka Gane Lallai Zamowa Batijjane Wani A…
HANYAR ZUWA WURIN ALLAH....Idan mai bautar Allah ya fara zikiri, to shi da ma aikin zikiri shi ne tsaftace zuciya, ya mayar da ita kaman madubi, idan ta zamo haka tamkar madubi sai hoton hasken Ubangi…
DUKKANIN KU MAKIYAYE NE, KUMA ZA'A TAMBAYI KOWA GAME DA KIWONSA.An Kar6o Daga Dan Umar R.A. Ya Ce: "Na Ji Manzon Allah S.A.W. Yana Cewa: "Dukkaninku Masu Kiwo Ne Kuma Za A Tambayi Kowa Game Da Kiwonsa…
TATTAUNAWA TA MUSAMMAN AKANMAS'ALAR MASU JINGINA KAFIRCIN YANJABUN HAKIKA GA TIJJANAWA.Idan Kai Mai Karatu Ka Zamo AlkalinKotun, To Ni Kuma Ayi Mun LamuninZamowa Lauya, Da Fatan Zaka KarantaCikin Nuts…
MUMINI BA SHI DA WATA FA'IDA BAYAN TSORON ALLAH FIYE............Daga Abi Umamah R.A. Daga Annabi S.A.W. Ya Ce: "Mumini Ba Shi Da Wata Fa'ida Bayan Tsoron Allah Fiye Da Mata Tagari Idan Ya Umarce Ta Ta…
WANNAN ITA CE AQIDARSAZamuji daga Bakin Shehu Ibrahim Inyass RA, ko akan wace Akidar yake?A Shekarar 1961, a Makka Wani Dan Jarida Abdulkareem Niyyaziy ya tambayi Shehu kan Mazhabarsa?Sai yace: Ni ina…
MANZON ALLAH S.A.W. YA CE: "DUK WANDA AKA BASHI ABUBUWA GUDA HUDU TO AMBASHI..............Daga Dan Abbas R.A. Cewa Annabi Muhammadu S.A.W. Ya Ce: "Duk Wanda Aka Bashi Abubuwa Hudu Lallai An Ba Shi Alk…
# KARUWA TA SHIRYU SABODA TACI ABINCIN BAKIN MANZON ALLAH SAW*****************************Daga Abi umamatu R.Anhu yace wata mata ta kasance tana lalata da maza kuma tana magana na batsa da alfahashaSa…
Falalan karanta ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ==========================Manzon Allah SAW yace idan muminizai wucce maqabarta sai yace LA'ILAH ILLALLAHU WAHADAHU LA SHARILLALLAHU WAHADAHU LA SHARIKA LAHU LAHUL MULKU WA…
ASARARU DAGA SHEHU IBRAHIM INYAS〖>〗Shehu Ibrahim Yace wanda yakeso yaga Annabi acikin bacci Ko kanaso kaga Iyayan Annabi acikin bacci Ko kanaso kaga saiyada Hadija acikin bacci〖>〗Sai kabiya SALATIL FA…
NA SIYYAH DAGA BAKI MAI AL BARKA AL SHAIK ALHAJI IBRAHIM INYASS RTA yace>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>yadda zaka kubutarda zuciyarka daga hassada ko girman kai yake cewa(1) dabi atun sharri !! yace dabi,a g…
TARIHIN MARIGAYI MALAM ISYAKA RABI'U A TAKAICE.An haifi Sheik Isyaka Rabiu cikin shekarar 1928, a wani kauye mai suna Tinki, wanda yake cikin karamar hukumar Bichi - Duk da yake tarihin kakaninnsa sun…
Watarana Wani mutum yazo wajen Maulana shehu ibrahim inyass yaceShehu ni sharifi ne jikan ANNABI S.A.W na zo ne kabani hadiyya neSai Shehu yayimasa hadiyya mai nauyi har da riguna na alfarmaWannan mut…
ANTONO WASU YAN DARIKAR TIJJANIYA, BAYAN SHEKARA BAKWAI DA RASUWARSU ANTONOSU BASUYI KOMAIBA.Daga yawale bala.wannan shine sabon kabarin limamin jumma,a rigasa Kaduna dadansa Muhd zangina wadanda aka …
Sheikh halliru maraya yasawakabiru gombe kyauta ta naira Miliyan 5 (N5,000,000).Sheikh Halliru Maraya ya kalubalanci wannan dan ci da addinin ya dauko littafin ASKARI ya sa a gidan radio ya karantar, …
YADDA AKEYIN LAZIMIN SAFE DA NA YAMMA DA WAZIFA DA KUMA ZIKIRIN JUMA'A.1. LAZIMIN SAFE DA NA YAMMA DA YADDA AKE YIN SU.Lazimi shine Karanta abubuwa guda uku:-1. Istigfari=100, 2. Salatul FATIHI=100, 3…
Sabuwar kasidar sayyadi Rabiu Umar Taka Lafiya Kenan wadda yayi ta wannan shekarar mai taken Ya Barhama Ni Kaine Muradina.Kudaure ku saukarda wannan sabuwa kasidar kuturawa masoya... Mungode Allah Yak…
Assalamu Alaimu Barkanmu Da sake haduwa daku a daidau wannan lokaci yanzu na sake kawo mu wata kasida ne ta sayyadi Rabiu Umar Taka Lafiya.Wadda yayiwa sayyada faiha.domin saukarwa zuwa kan wayarku sa…
Wannan Itace sabuwar wakar Rabiu Umar Taka Lafiya Wadda yayita a wanna kwanakin dasuka gabata bayan rasuwar halifa sheik isyaka rabiu...Gaskiya begen yayi yakuma kayatar kada kabari abaka lafiy..Alla…