Allah ya sa Baban ya yi amfani da wadannan kwanaki da muka yi tare da shi a cikin kasa, ta yadda zai yi duba zuwa ga matsalolin talakawan da yake mulka. Shi ya sa muke amfani da wannan dama ta hanya…
Allah ya sa Baban ya yi amfani da wadannan kwanaki da muka yi tare da shi a cikin kasa, ta yadda zai yi duba zuwa ga matsalolin talakawan da yake mulka. Shi ya sa muke amfani da wannan dama ta hanya…
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Allah ya yi wa mahaifiyar jarumi Tijjani Asase rasuwa. Za a yi jana’izar ta a gobe Lahadi a Unguwar Dandago, makarantar Abu Haneefa, da ke garin Kano. Allah ya jika…
Shahararren mawakin finafinan Hausa, Hamisu Sa’idu Yusuf wanda aka fi sani da Hamisu Breaker ya bayyana cewa batun da aka danganta shi da shi na cewa ya yaudari wata matar aure zuwa masana’antar finaf…
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da wa’adin kwanaki uku ga masu shaguna a kasuwar barci a jihar da su tattara su bar kasuwar a wata sanarwa da ta fitar. Mazauna kasuwar sun tarar da sanarwar ne a saf…
Jami’an ‘yan sanda a Najeriya sun kama wasu dalibai mata hudu na jami’a dauke da kwaroron roba da ke kunshe da maniyyi a ciki - Daliban hudu duk ‘yan makaranta ne ta gaba da sakandare a jihar Akwa Ib…
Wani lebura ya mutu a daren ranar Asabar sakamakon rushewa da ginin Bankin Keystone da ke Palmgroove ya yi a Legas. The Nation ta ruwaito cewa ana yi wa ginin benen da ke Ikorodu Road kwaskwarima ne…
KUNGIYAR DALIBAN AREWA SUN KARRAMA RARARA.A yau ne wata kungiyar daliban arewacin Nijeriya mai suna 'Association of Northern Nigerian Students' (ANNS) suka karrama fitaccen mawakin siyasar nan wato D…
Wanna ita wakar da adam a zango da A'isha aliyu Tsamiya sunka hwa wanda ake baiti " Wanda baiso ku tambayeshi da me yake more rayuwa" . A yau shine kamfanin "Abnur entertainment" tayi wannan fim mai …
Watch Video : Sabuwa waka Nura M Inuwa (Dafin so video 2020) Adam A Zango Ft Aisha Tsamiya. Wannan wakar na daga cikin wakokin sabon fim din da Kamfanin Abnur entertainment mai suna "Dafin So" wanda…
Wannan shima Ayatullahi tage ya mayar da martani akan rigimar momee gombe da hamisu Breaker Wanda ake zargin cewa shine ya kashe auren momee Gombe tsohuwar matar adam fasaha. Wanda mun kawo muku mart…
Wannan wani posting ne da jaruma amina amal tayi na wannan hotonta a shafinta na instagram wanda wani daga cikin wani mabiyanta yayi magana magana wanda. Yasa itama tayi masa Martani mai zafi wanda h…
Duniyar Wasanni: A Rana irin ta yau a shekarar 2012, Lionel Messi ya zama ɗan wasa na farko a tarihin gasar zakarun Turai wanda ya zira kwallaye 5 ko fiye a wasan da Barcelona ta doke Bayer Leverkuse…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data haskaka data dauka a kasar waje inda ta je shakatawa. Tubarkallah muna mata fatan Alheri. View this post on Instagr…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata data sha kyau sosai. Tubarkallah, muna mata fatan Alheri. View this post on Instagram Il est bon de parler, et meilleur de se ta…
Duk da yawan kashe-kashen sojoji da fararen hula da ‘yan tawaye ke yi a yankin Arewa maso Gabas, Shugaban Kwamitin Cigaban Arewa Maso Gabas (NEDC), Manjo-Janar Paul Tarfa (retd), ya yi hasashen cewa z…
Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukunci ga wata mata mai suna Saude Yahya ‘yar asalin garin Utai a karamar hukumar Wudil, da ake zargi da hallaka jaririn da ta haifa. Ana zargin Saude Yahya da samu…
Dokar hana kiran sallah, Birnin paterson dake jahar New Jersey a murka ta cire dokar hana kiran Sallah a Lasifika. An kaddamar da sabuwar dokar ne, ko da yake har zuwa yanzu dokar bata fara aiki ba sa…
Lamarin ya farune a ranar Juma’a, a unguwar Dan rimi, Rijiyar Lemo dake Jihar Kano. Jami’in hulda da jama’a na ofishin kashe gobara Alhaji Sa’idu Muhammad ne ya shaidawa manema labarai, wanda ya tabba…
Wani jigo a jam’iyyar (APC) a Kano, Alhaji Musa Danbirni, ya bayyana Namijin kokarin gwamna Abdullahi Umar Ganduje na daukar ma’aikata 7,500 a duk kananan hukumomin jihar 44 a matsayin “babban matak…
A yau ma mun sake zo muku da wata wakar fasihin mawakin nan hamisu Breaker mai suna "Tubali" wannan wakar itama dai ba'a magana kunsa wanene mawakin ba sai an gayamuku ba. Wanda yayi videon wakar duk…
‘Yan uwa da dangin wani yaro Usman Sanusi Abdullahi Maikano sun shiga jimami sakamakon tsintar gawar yaron dan kimanin shekara shida zuwa bakwai da aka tsinci gawar sa a unguwar su ta Farkon Idi dake …
Hukumomin Saudi Arabia yau juma’a sun bude Masallatan da suka fi kima a Duniyar Musulmi wato Ka’abah dake Makkah da kuma Masallachin Annabi Muhammad (SAW) dake Madinah domin cigaba da gudanar da ibada…
Kakakin majalisar Jigawa ya bayyana a zauren majalisar cewa majalisar ta dakatar da dan majalisar dake wakiltar Gumel, Sani Isyaku a dalilin zargin yi wa tawagar gwamna dabanci. Kakakin majalisar Id…
A jiya ranar juma'a a hudubar Sheikh Aminu Ibrahim daurawa wanda yayi raddi akan wanda ya Zagi manzon Allah s.a.w a jahar kano. Wanda shi wannan yaro dan hakika ne wanda ake kira yan faira masu da'aw…
Jam’iyyar APC ta kira taron masu ruwa da tsaki NEC na gaggawa a ranar 17 ga Mayu Mataimakin Sakatare Jam’iyyar APC na kasa Cif Victor Giadom ne, ya ba da sanarwar babban taron gaggawa na kwamitin za…
Kamfanin Facebook Ya rufe wasu ofishoshin sa dake Landan da wani bangare a singapore, domin tambatar da kare lafiyar ma’aikatan sa, Matakin ya biyo bayan samun daya daga cikin ma’aikan kamfanin da ya …
Jagoran haramtacciyar kasar Biafra (IPOB) Mazi Nnamdi Kano zai jagoranci tattakin mutum milliyan daya a ranar 20 ga watan Yuni a Washington dake kasar Amurka, a kan zargin zalunci da cin zarafin Biafr…
Boko Haram sun kai hari a Dapchi, inda suka kashe wasu ’yan sanda 6. Haka Babban Sakataren Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA), Mohammed Goje ya bayyana. Goje ya ce Boko Haram sun kai harin …
Wani mutum dan shekaru 47, Samuel Nweke, ya kashe kansa bayan Sun samu rashin jituwa da matar sa. Lamarin ya faru ne a Awada, karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra. Jaridar The Nation ta ra…
Tsohon dan wasan baya na Manchester United Rio Ferdinand yace odion ighalo ya karyata shi kan hasashen da yayi na cewa bai cancanci wasa a kungiyar ba Ferdinand yana magana ne a BT Sport, ayayin da ig…
Attajiri Aminu Dantata Ya Ziyarci Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II A Fadarsa Domin Yi Masa Ta’aziyyar Rasuwar Kannan Mahaifinsa, Ambasada Ado Sansui Da Hajiya Hauwa Sanusi. © hutudole …
A kokarin da gwamnatin Spaniya take yi na dakile yaduwar cutar Corona (Covid-19), ta hana mutane shiga kallon wasan da za a buga da kungiyoyin da suka fito daga kasashen da ake fama da cutar. A wann…
Wannan labarin wata mawakiya ce wacce Allah ya nuna mata hasken Musulunci kuma ta karbe shi, inda sanadiyyarta ya sanya iyayenta duka suma suka Musulunta Vanessa wacce take 'yar asalin kasar Amurka, …
A wata hira da mu ka yi ta musamman da daya daga cikin manyan masu shirya fim a masana’antar Kannywood, Abubakar Bashir Mai Shadda, ya bayyana wa majiyar mu cewa sun shirya tsaf domin yin fim din da …
Wata babbar kotun tarayya a Kano ta jingine hukuncin da babbar kotu a Abuja ta yanke na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole daga mukaminsa. Mai shari’a Lewis Allagoa, ne ya sa…
Uwargidan wani Limamin masallaci a jihar Legas Rebecca Yusuf ta shigar da kara kotu a garin Legas tana rokon kotu ta raba aurenta da mijinta mai suna Yusuf da ta kama sau dayawa yana lalata da matan m…
Hukumomin kasar Kamaru sun ce fasa kwabrin kayayyaki daga Najeriya zuwa kasar na karuwa, watanni 5 bayan da gwamnatin Najeriya ta rufe bakin iyakokin ta na kasa don hana haramtacciyar cinikayya. A k…
Hukumar da ke Sauraron Kararrakin Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano, ta gayyaci Mai Maratba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II da ya gurfanar a gabanta domin yi mata bayani kan bada…
Rundunar ‘yan sanda ta Ogun ta ce ta gano wata masana’anta da ake zargi da samar da jarirai a Imedu Olori da ke yankin Mowe a karamar hukumar Obafemi Owode na jihar. Mai magana da yawun rundunar, Abim…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa zai kammala ayyukan ci gaba a yankin Kudu Maso Gabashin kasar kafin karewar mulkinsa a shekarar 2023. Mai ba shi shawara na musamman kan harkar ya…
Hukumomi a Saudiyya sun kara daukar matakai a masallacin Ka’abah ciki har da rufe masallacin bayan Isha’i a kokarin kasar na dakile bazuwar cutar Coronavirus. Wata sanarwa a Twitter da hukumomin da …
Cutar coronavirus ta kara fadaduwa zuwa mutum uku a legas, Kwamishinan lafiya na jihar, Farfesa Akin Abayomi, ya fada a ranar Alhamis da daddare. Ya ce ban da mutumin Italiya da aka tabbatar ya kamu …
An tattauna da AproDija mawakin kudu wanda anka haskaka da ita a cikin fim din "MATTI A ZAZZAU". Wanda shine ake mata tambayoyin abinda yasa tazo har ta aminta a fara daukar shin fim din hausa da ita…
Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa Manchester United wasa a matsayin aro, Odion Ighalo ya ciwa kungiyar tashi kwallaye 2 a karawar da suka yi a daren Alhamis na gasar daukar kofin FA da kungiya…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta yi karin bayani game da hotunan da a baya tace zata saka tsirara-tsirara. Nafisa a lokacin da ake tsaka da dambarwar fallasa hoton bidiyon abokiyar a…
A yayin da matasan masu hidimtawa kasa na shekarar 2019 ke murnar kammala hidimtawa kasar, wasu sukan yi abubuwa daban-daban dan nuna murna da wannan rana. Shi kuwa wani matashin me hidimtawa kasa w…
Bayan da wani ya saka hotunan hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad na da dana yanzu, lamarin ya dauki hankula inda har bashir din ya mayar da martani. Abin ya farune a shafin Twitter inda mutumin ya …
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayyana kudirinta na dawo da dukkanin yara Almajirai da ke kasa da shekara 10, zuwa ainahin jihohinsu, kamar yadda Daily Nigeria ta ruwaito. Kwamishina mai kula da harkok…
A yau, Alhamis, Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban jam’iyyar APC,Adams Oshiomhole da gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi a fadarsa ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja. Ganawar …
Wannan wata hira ce da bbchausa keyi da jaruman kannywood mai suna "Daga bakin mai ita". Shine a yau sunka zanta da ali Artwork shaharren mai barkwancin nan da babban edita a masana'antar kannywood. …
Mutane 4 masu yiwa kasa hidma NYSC na 2019 da aka tura Bauchi ne suka rasa ransu a cewar Jami’in hulda da jama’a na shirin. Sun mutu ne a yayin aikin shekara daya, na wajubi na kasa, sannan mambobin k…
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan samarwa matasa ayyukan yi, Mista Afolabi Imoukhuede, ya ce gwamnatin tarayya ta shawo kan matsalolin rashin biyan albashi ga wanda ke amfana da shirin…
A ranar Alhamis ne majalisar dattijai ta amince da rancen dala biliyan 22.7 wanda Shugaba Buhari ya nema bayan wata muhawara mai zafi wacce majalisar tayi bayan rufe kofa da yan’ majalisun sukai wanda…
Kamar yadda Kafar Hutudole ta rawaito akan batun Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zama a babban birnin tarayya,Abuja kan batun dakatar da shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole daga Mukam…
Wannan wani faifan bidiyo ne da Youtube channel din Brother Tv , ta wallafa faifan bidiyon Hirar da ankayi da sadiya haruna wanda take amfani da sunan Sayyada sadiya haruna a shafinta na instagram ma…
‘Yan sanda a paraguay sun kama tsohon dan wasan kwallon kafan Brazil Ronaldinho bisa zargin shiga kasar da fasfo na bogi. ‘Yan sanda sun binciki wani otal a Asuncion, babban birnin kasar ranar Laraba,…
Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito cewa Najeriya na iya fuskantar karancin magunguna saboda dakatar da shigo da magunguna kasar da Indiya ta yi. Makwanni biyu da suka wuce ne shugaban hukumar N…
Wani mai suna Adam ya shirya kuri’ar jin ra’ayin jama’a a shafinsa dake dandalin Twitter inda yayi tambayar cewa tsakanin Deezell da Maryam Booth waye mutane suke ganin zai yi nasara a Kotu? Sakamak…