Wata bauwar Allah ta bayyana cewa duk da ita ba musulma bace amma Hijabi na matukar birgeta.

 

Ta bayyana hakane a shafin Twitter yayin da ake tambaya akan Hijabi.

 

Tace matan dake sanya Hijabi sun fi kyau

 

Ta kara da cewa bata san Dalili ba amma tana ganin cewa Akwai wani sirrin me kyau dake tattare da saka Hijabi



© hutudole

Post a Comment

 
Top