Allah Sarki Duniya:

 

A nan hotunan dakin Karatu na me martaba tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ne da ake kwashe litattafan ciki.

 

Wannan na kara nuni da cewa babu wani abin dake dawwama a rayuwarnan.



© hutudole

Post a Comment

 
Top