A jiya,Juma’a Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi Sallar Juma’a a babban masallacin Kano.
Bayan idar da Sallah. Dandazon jama’a ya taru inda akai ta gayawa Gwamnan cewa Mungode! Mungode.
Hadimin gwamnann kan kafafen sada zumunta, Abubakar Aminu Ibrahim yayi karin haske inda yace mutanen nawa gwamna Godiya ne bisa Nadin Sabon Sarki da ya musu.
© hutudole
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.