Wadannan hotunan yanda sabbin gidajen da gwamnatin tarayya suke ne a jihohin Yobe da Gombe.

 

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ne ya wallafa kayatattun hotunan a shafinsa na sada zumunta.



© hutudole

Post a Comment

 
Top