A yau shafin yayi kicibis da wani posting da shafin jaridar dimokuraɗiyya tayi a akan page din ta na jaruman kannywood wanda ya dauki hankalin mutane sosai ga rubuta da wannan shafin ya rubuta. "TOZA…
A yau shafin yayi kicibis da wani posting da shafin jaridar dimokuraɗiyya tayi a akan page din ta na jaruman kannywood wanda ya dauki hankalin mutane sosai ga rubuta da wannan shafin ya rubuta. "TOZA…
Wannan wasu sababbin hotunan jaruma rakiya musa Yusuf wanda akafi sani A'isha humaira wanda ta samu taya murna daga Jaruman masana'antar kannywood. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Kasancewar ta fitacciyar ma rubuciya da take tashe tsawon lokaci a masana’antar Kannywood, Fauziyya D Suleiman tsohuwar marubuciyar litattafan Hausa ce wadda daga baya ta fara rubutun fina finan Haus…
Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu. Alwai hanyoyi da dama n…
Kula da fata a kowane lokaci yana da matukar muhimmanci, sai dai a lokacin sanyi fata tana bukatar kulawa ta musamman saboda yaushi ko yamutsewa da tsattsagewar da fatar kan yi sakamakon busawar iska…
Jaruma Maryam Yahaya Ta Bude sabon Kantin siyar Da kayayyaki a Jihar Kano jiya tayi bikin bude sabon Kantin. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Da yammacin wannan rana ta juma'a 1 ga watan Nuwamba ne aka daura auren tsohuwar jaruma kuma matar marigayi Ahmad S, Nuhu wato Hafsat Shehu a gidan su da ke unguwa uku a…
Albishirinku yan uwa ma'abota ziyarar wannan posting a yau ne munka samu muku sababbin hotunan jarumai fati washa,rahama sadau da Hadiza gabon a kasar Ingila. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©H…
Kalli hotunan yadda Saudiyya ta shirya wasan kokawar mata (Wrestling) a karon farko a birnin Riyadh ranar Alhamis. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Hanyoyin amfani da ruwan lemun tsami ya ke inganta kiwon lafiyar dan Adam Ga masu neman hanya mafi sauki don inganta rayuwar su da kuma lafiyar su fiye da komai, shan ruwan lemun tsami a farkon kowa…
Wata magana da Jakadiyar tonon asiri ta yi akan Sadiya Kabala na nema ta zama rigima Yayin da jarumar da jakadiyar suka fara shagube da gugar zana ga junan su Jarumar dai ta mayarwa da jakadiyar wani…
A yau ne Shahararren mawaki nura m inuwa ya fitar da wata muhimmiyar sanarwa ga masoyansa. Ga jawabinsa "Masoya Na baki daya Wannan page na facebook shine kadai page Dina, Duk wani page da ake amfani…
It’s your Fresh Emir A.k.a (Aku Mai Bakin Magana) is here with another shocking Episode from his lyrical series Title “A Yau” On this new episode he talked about end child abuse. Download And Enjoy!!…
Albishirinku ma'abota sauraren waƙoƙin nura m inuwa munzo muku da sababbin wakokin shaharren mawakin gudu biyu ,daya yayita tare da fati nijar ba, wannan wakokin sababbi ne gasu kamar haka. 1. Nura M…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Daya daga cikin jarumai mata da suka yi tashe a baya mai suna Sapna Aliyu wadda a y…