Sarkin Kano da gwamnatin jihar Kano ta tsige,Muhammad Sanusi na II a karin farko yayi magana inda yace ya amince da hukuncin Allah.
Sarki Sanusi ya bayyana godiyarshi ga jama’ar jihar Kano inda kuma yayi kira da a kwantar da hankali a kuma yiwa sabon sarki Mubaya’a.
Ga cikakkekn jawabin nasa:
© hutudole
Post a Comment