Mutumin da yayi nasara a gasar Kamun kifi ta Argungu da aka yi a jihar Kebbi, Malam Abubakar Ya’u wanda ya fito daga karamar hukukar Augie ne.

 

Ya samu kyautukan Miliyan 10 da motoci 2 zan kujerun hajji 2.

 

Shine ya kamo Kifi mafi girma a gasar.

 

Rahoton kamfanin dillancin Labarai na Najeriya(NAN) ya bayyana cewa masunta Dubu 50 ne suka shiga gasar me dumbin kayatarwa.



© hutudole

Post a Comment

 
Top