A karo Na biyu an samu dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus ya kamu da cutarnan ta Coronavirus/COVID-19.

 

Dan wasan Paulo Dybala El-Nacional ta ruwaito cewa ya killace kansa kamar yanda dokar cutar ta tanada.

 

Hakanan shima Gonzalo Higuain ana zargin yayi mu’amala da Dybala dan haka shima ana saka ido a kansa.

 

A jiya ne dai Daniele na Juventus din aka ruwaito cewa ya kamu da cutar.



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top