Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Booth Tare AmudeBooth

Wannan wasu Kyawawan Hotunan maryam booth ne tare da dan Uwanta Amude booth Wanda ta Sanya a shafinta na instagram. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

MUSIC : Adam A Zango x Abu Sani x Mr Bangis - Jolly just Come
MUSIC : Adam A Zango x Abu Sani x Mr Bangis - Jolly just Come

Wannan wata sabuwa waka ce da wannan mawaka sunkayi mai dauke da salon Hausa hip hop wanda idan kunka saurareta zaku fahimci sakon da suke son isarwa musamman ga mata. Wannan waka dai sabon salo ne d…

Read more »

Bidiyo : karye Ne Ba 12 Ga Watan Rabi'ul Auwal Akan Haifi Annabi Muhammad (s.a.w) ba - Sheikh Albani Zaria (Rahimahullah)

Shehin malami Sheikh Muhammad auwal albani zaria a cikin wannan bidiyo yayi bayyani akan masu cewa an haifin manzon Allah (S.a.w) 12 Ga watan Rabi'ul Auwal karya ne. Ga bidiyon nan kasa hausawa kance…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Bidiyo: Duk Wanda Yake Drama Lalatacce ne Sheikh Albani Yayi Ragargaji Masu Waka, Rawa Dan Yan Fim

Wannan wani bidiyo ne da marigayi Albani zaria (Rahimahullah) yayi a lokacin da yayiwa yan wasan kwaikwayo tacas inda ya nuna irin wannan abubuwan da suke duk mai ilimin na gari bazaiyi ba. Ga bidiyo…

Read more »

Zuwan 'Yan Fim A Birnin Landan Akwai Wakilcin Hausa Kuwa ?
Zuwan 'Yan Fim A Birnin Landan Akwai Wakilcin Hausa Kuwa ?

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano A karshan satin da ya gaba ta ne wasu daga cikin' yan fim wato Fati Washa, Rahama S…

Read more »

Mata da miji sun gano cewa ubansu daya bayan shekaru 24 da aure
Mata da miji sun gano cewa ubansu daya bayan shekaru 24 da aure

Legit na Wallafa labarin. Wasu ma'aura 'yan asalin kasar Pakistan sun gano cewar su 'yan uwan juna ne bayan fiye da shekaru 24 da aurensu, kamar yadda kafar yada labarai ta SMACK ta rawaito. Ma'uarat…

Read more »

Kalli Sababbin Hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi Yar Kwalisa

Wannan wasu sababbin Hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi yar kwalisa a kasar London wanda sunka dauki hankalin mutane. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

AL'AJABI : Karanta Labarin Karen Da Ya Kashe Wani Banasare Saboda Ya Zagi Manzon Allah SAW
AL'AJABI : Karanta Labarin Karen Da Ya Kashe Wani Banasare Saboda Ya Zagi Manzon Allah SAW

Babban malami allama Ibnu Hajarul Asqallani a cikin littafinsa mai suna الدرر الكامنة (Aldurul Kaminah), ya bada kissar Karen da ya kashe wani banasare da ya zagi Annabi SAW kamar haka:- An yi wani z…

Read more »

Gyaran magudanar soyayya
Gyaran magudanar soyayya

Da farko yana da kyau ma’aurata su fahimci cewa soyayya ita ce babban makasudin kasancewarsu ma’auratan juna; soyayya ita ce muhallin auratayya; in ba soyayya a cikin rayuwar aure, to auren nan zai z…

Read more »

Maulidi Bidi'a Ne Inji Shehu Uthman Dan Fodiyo - Dr. Jalo Jalingo
Maulidi Bidi'a Ne Inji Shehu Uthman Dan Fodiyo - Dr. Jalo Jalingo

 Dr. Ibrahim Jalo Jalingo yace: Babban Malami kuma Mujaddidin Musulunci Sheikh Uthman Dan Fodiyo ya ce: Maulidi bidi'a ce abar kyama.  Shehu ya rubuta cikin  littafinsa mai suna: Ihyaa'us Sunnah Wa I…

Read more »

Babbar Matsalar Da Nakr Fuskanta Wajen Tallafawa Mabukata - Mansurah Isah
Babbar Matsalar Da Nakr Fuskanta Wajen Tallafawa Mabukata - Mansurah Isah

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Shugabar Gidauniyar tallafa wa mabukata da marassa lafiya, wato Today's life Founda…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Zaku iya auren 'ya'yan da ku ka haifa ba ta hanyar aure ba - Babban Malamin Islama
Zaku iya auren 'ya'yan da ku ka haifa ba ta hanyar aure ba - Babban Malamin Islama

Shafinmu ya samu wannan bayyani daga shafin Dokin Karfe a facebook. Shahararren Malamin addinin Islama da yake koyarwa a Jami'ar Al-Azhar dake kasar Egypt ya bayar da fatawar cewar ya halasta ga maza…

Read more »

Harkar Fim Na Kunshe Da Mahassada A Cikin Ta ~Jaruma Masa'uda 'yar Agadas.Zuby
Harkar Fim Na Kunshe Da Mahassada A Cikin Ta ~Jaruma Masa'uda 'yar Agadas.Zuby

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma Masa'uda' Yar Agadas wadda aka fi sani da Zuby a cikin shirin Dad…

Read more »

Ma'aurata : Sunnoni 20 Na Soyayyar Aure
Ma'aurata : Sunnoni 20 Na Soyayyar Aure

Na daya (1) Yin  murmushi idan ka  kalli fuskar matarka. Manzon Allah (saw) yace murmushinka a fuskar Dan uwanka sadaka ne. Tirmiziy Na biyu (2) Sunbatar mace idan zaka fita (kiss). Nana Aisha tace M…

Read more »

Daina Ganin Zainab Indomie Da Aka Yi A Fim, Wane Darasi 'Yan Kannywood Sunka Tsinta?
Daina Ganin Zainab Indomie Da Aka Yi A Fim, Wane Darasi 'Yan Kannywood Sunka Tsinta?

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Tsawon lokacin da aka shafe ba a ganin fitacciyar jaruma Zainab Indomie ya sanya mu…

Read more »

Za mu Yi kokarin dawo Da kimar masana`antar Fim- Dakta Ahmad Sarari
Za mu Yi kokarin dawo Da kimar masana`antar Fim- Dakta Ahmad Sarari

Shafin Northflix ya wallafa,Sabon shugaban kungiyar kwararru ta masu shirya fim ta kasa MOPPAN Dakta Ahmad Sarari ya bayyana kokarin sa na dukufa wajen dawo da kima da kuma darajar masana'antar Kanny…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Hassana Muhammad

Jaruma hassana Muhammad tana daga cikin jarumai kannywood wanda sunka shahara wajen fitowa a fina finai da kuma wakokin hausa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

💗💗MATA YAN DUNIYA SUNKI AURE DAN GUDUN BIYAYYA GA MIJI💗💗
💗💗MATA YAN DUNIYA SUNKI AURE DAN GUDUN BIYAYYA GA MIJI💗💗

https://ift.tt/2Z3pfZw Ya zama dole mace ta yarda mijin ta shi ne shugaba a kan ta, ko da kuwa ta girme shi da shekaru, ko ta fi shi kudi, ko ilimi, ko matsayi, ko karfi kodai wani abu na rayuwa. Ki …

Read more »

Ba zai yiwu ba - Kamfanonin sadarwa sun mayarwa minista Pantami martani kan Rage kudin Data
Ba zai yiwu ba - Kamfanonin sadarwa sun mayarwa minista Pantami martani kan Rage kudin Data

Kamfanonin sadarwan Najeriya sun yi ca akan kiran ministan sadarwa, Dakta Isa Ali Pantami, cewa a rage kudin Data cikin kwanaki biyar masu zuwa saboda ya yi tsada da yawa. Kamfanonin sun bayyana cewa…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A Kasar London Wajen shakatawa

Wannan duk suna daga cikin Zafaffan Hotunan Fati washa a kasar Lodon wajen Shakatawa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top