Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi Kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau. View this post on Instagram Let the sun shine on your soul . .#stayhome A post shared by NAFISAT ABDULLAHI …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi Kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau. View this post on Instagram Let the sun shine on your soul . .#stayhome A post shared by NAFISAT ABDULLAHI …
Dr. Umar Ardo wanda fitaccen dan siyasa ne kuma masani a Arewacin Nijeriya, ya yi hira da Jaridar Daily Trust inda ya tabo batun 2023 da kuma tsige Sarkin Kano da aka yi. A na sa ra’ayin Umar Ardo…
Gwamnatin jihar Kano ta dauki matakin rufe makarantu Islamiya dan kaucewa yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19. Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya tabbatar da haka ta shafinsa na sada zumuntar Twi…
CORONA VIRUS: Sanarwa Daga Gwamnatin Jihar Kaduna A yayin da gwamnatin jihar Kaduna ta kammala shiri tare da daukan matakan tukarar iftila’in cutar Corona Virus wadda ta shigo Najeriya kuma ta ke ci…
Wannan shafi na hutudole a madadin shugaban shafin muna amfani da wannan dama wajan tunatar da kawunan mu cewa mafuta daya ce shine musulmai su koma ga Allah, su kuma nemi tsarin shi, domin babu mai i…
Fitaccen Dan Jarida, Jaafar Jaafar Ya Yi Rashin Mahaifiyarsa Za a yi jana’izarta a Sabon Titi, Kwanar Gidan Kankara dake Birnin Kano a safiyar yau Lahadi. Allah ya gafarta mata. Amin. © hutudole …
Da misalin karfe 11 na safiyar yau, Lahadi ne aka sake samun wani sabon mutum bayan mutane 3 na jiya daya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19. One new case of #COVID19 has been confirmed in FCT, Nigeri…
Hukumar Kula da zirga-zirgar a baban hawa dake babban birnin tarayya Abuja ta umarci jami’anta dake aikin kula da zirga-zirgar ababen hawa a duk fadin garin, da su kame direbobin da ke daukan fasinjoj…
Duk da Duniya na cikin fafutukar ganin ta kawar da Annobar cutar Coronavirus/COVID-19, an samu wani Rahoto me dadin ji inda aka fitar da sunayen kasashen Duniya da suka fi farin ciki a kididdigar she…
Tsohon Shugaban Real Madrid ya mutu ranar sati bayan ya kamu da cutar corona virus/Covid-19. Sanz mai shekaru 76 ya kasance shugaban Madrid na tsawon shekaru biyar tun daga shekara ta 1995-2000. Kuma …
Tauraron dan kwallon kafar Brazil da Barcelona, Ronaldinho a jiya,Asabar ne ya cika shekaru 40 saidai ya cika wadannan shekarunne a gidan yari. Ronaldinho na tsare kusan sati 2 kenan a gidan yarin …
Jaruman sojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 26 a jihohin Zamfara da Katsina inda suka kwato makamai da kubutar da wasu mutane da aka yi garkuwa dasu. Jami’an tsaron sun shiga kananan hukumomin Jib…
A jawabin da Gwamnan Jihar Akwa-Ibom, Emmanuel Udom ya yi was mutanen jihar, ya ce gwamnati ba zata rufe makarantun jihar ba tunda babu rahoton cutar a jihar. ” Bari in sanar muku yau cewa babu ra…
Mutumin nan dan kasar Italiya da ya fara shigowa da cutar Coronavirus Najeriya ya bayar da gudunmawar jini ga hukumomin lafiya a jihar Legas. Mutumin ya bayar da nau’in kwayoyin halittar jini ne d…
Sojojin Najeriya da ke yaki da masu satar mutane a jihohin Zamfara da Katsina sun ba da rahoton cewa sun kawar da wasu ‘yan bindiga guda 26 a bata kashin da sukai da yan bindigar, inda suka samu nasar…
Jihar Oyo ta bayyana samun mutum na farko da ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19. Gwamnan jihar, Seyi Makinde ne ya tabbatar da hakan inda yace gwajin da akawa wani mutum da ake zargin na dauke da…
Da Duku-Dukun safiyar yau,Lahadi an sake samun mutane 3 dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya. Mutanen an samesune a Jihar Legas inda kuma aka tabbatar da cewa sun ziyarci kasashen da cutar…
Hukumomin kasar Italiya sun sanar da cewar ranar Sabar, 21 ga watan Maris, mutane 793 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar coronavirus, abinda ya kawo adadin mutanen da suka mutu a kasar zuwa 4,825,…
Dan kwallon Bayern Munich, Robert Lewandowski da matarsa Anna sun bayar da gudunmuwar Euro miliyan daya domin yaki da cutar coronavirus. Sauran ‘yan wasan Munich Leon Goretzka da Joshua Kimmich su…
A yayin da Duniya ke ci gaba da yakar cutar Coronavirus/COVID-19 Najeriya ma na iya nata kokarin dan ganin ta kare al’ummarta daga Annobar dake neman durkusar da al’amuran Duniya. A jiya, Asabarne a…