ANTONO WASU YAN DARIKAR TIJJANIYA, BAYAN SHEKARA BAKWAI DA RASUWARSU ANTONOSU BASUYI KOMAIBA.

Daga yawale bala.

wannan shine sabon kabarin limamin jumma,a rigasa Kaduna dadansa Muhd zangina wadanda aka tonosu sanadiyar zaayi express arigasa.

abun mamaki ansamesu kamar yanzu suka rasu alhali yau shekara bakwai, da rasuwarsu kuma duk wadda yake wurin ya shaida yadda kamshin turare ketashi daga jukkunansu.

dukkansu 'yandarika tijjaniya ne Allah yabamu albarkacinsu.

Post a Comment

 
Top