To fah: Aisha Idris karuwa ce aka bata kudi dan ta batawa Ali Nuhu da Afakallahu suna - Jarumi Aminu Ahlan
To fah: Aisha Idris karuwa ce aka bata kudi dan ta batawa Ali Nuhu da Afakallahu suna - Jarumi Aminu Ahlan

Jarumi Aminu Ahlan ya fito yayi magana dangane da lamarin darakta Sunusi Oscar da aka kama, saboda karya doka da yayi - Ya bayyana cewa wannan rikici da ya barke bashi da alaka da siyasa ko kadan dan…

Read more »

VIDEO : Kalli Bidiyon Sadeeya Haruna Tayi Kaca - Kaca da Wasu ,Yan Kannywood Ta Kuma Tona Musu Asiri

Wannan duk yana cikin wasu 'yan fim mata da maza da sadiya haruna Tayiwa kaca kaca akan iskanci da suke wanda suke Lalata da yan mata da kuma yadda suke ale lalata da su. Wanda a ciki zata kama fadin…

Read more »

Wata sabuwa : An Kama Sadiya Haruna
Wata sabuwa : An Kama Sadiya Haruna

A jiya ne jam'ian tsaron jihar Kano, suka cafke wata matashiya wadda ta yi kaurin suna wurin maganganu a shafin Instagram mai suna Sadiya Haruna. Sadiya ta kware a wurin yin bidiyo na rawa tana doraw…

Read more »

Hannan Bashir Ta Lashe Financial secretary A AFMAN
Hannan Bashir Ta Lashe Financial secretary A AFMAN

Itama dai jaruma hannan Bashir ta baiwa maza kashi inda ta lashe Financial secretary a kungiyar afman wanda muke taya ta murna da wannan nasara da ta samu. A madadin masu shafin Hausaloaded da mabiya…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi Na Wanka sallah

Jaruma nafisa abdullahi itama dai baab barta a baya ba wajen dauka hoton murna sallah kamar yadda yana da kyau idan sallah tazo muma muslmai muyi murna wanda bata sabawa addinunmu ba. ©HausaLoaded …

Read more »

An Tona Asirin Asalin Abinda Ya Faru Tsakani Ali Nuhu Da Sunusi Oscar

An Tona Asirin Asalin Abinda Ya Faru Tsakani Ali Nuhu Da Sunusi Oscar To kamar yadda kunka sani cewa akwai wani rikici da ya taso a masana’antar kannywood wanda kuma ArewaFresh tana kokari wajen kawo …

Read more »

Wata sabuwa: Za a kama fitattun Mawakan masana'antar Kannywood Guda Biyar
Wata sabuwa: Za a kama fitattun Mawakan masana'antar Kannywood Guda Biyar

Bayan kama fitaccen daraktan shirya fina-finan Hausa na Kannywood, alamu sun nuna cewa kungiyar tace fina-finan Hausa ba ta tsaya a nan ba - Inda ta bayyana cewa akwai yiwuwar za ta kama wasu fitattu…

Read more »

Zan kai Dana Turai Har sai Ya Zama Tamkar Ahmad Musa -Ali Nuhu
Zan kai Dana Turai Har sai Ya Zama Tamkar Ahmad Musa -Ali Nuhu

Daga Shuaibu Abdullahi Rahotanni masu tushe sun bayyana cewar Jarumi Ali Nuhu ya ware makudan kudade wajen tura Yaron sa Ahmad, zuwa kasashen turai don ya goge a fagen kwallon kafa. Rahotanni sun bay…

Read more »

VIDEO : Kalli Bidiyon Adamu Zango Ya Bayyana Dalilin da yasa ya Fita A Kannywood --KURKUKU BA ABIN TSORO BANE A WURINA!

Wannann Bidiyo ne da adam a zango yayi kusan minti biyar yake bada dalili na irin yadda ake nuna masa yan ubanci a masana'antar kannywood. Wanda kowane irin mawaki da dan wasa ba'a nunawa haka ba sai…

Read more »

VIDEO : kalli Bidiyo Gaskiya Ta Fara Halinta : An Tona Asirin Asalin Abinda Ya Faru Tsakansu ln Ali Nuhu Da Sunusi Oscar

To kamar yadda kunka sani cewa akwai wani rikici da ya taso a masana'antar kannywood wanda kuma Hausaloaded tana kokari wajen kawo muku shahihin labari akan wannan abu da ya faru da sanusi oscar 442 …

Read more »

Boyayyun Videon Sharholiya Daga Hausa film
Boyayyun Videon Sharholiya Daga Hausa film

Boyayyun Videon Sharholiya Daga Hausa film Boyayyun Videon Sharholiya Daga Hausa film Welcome back guys to our official news & media blog today we come with latest gist of kannywood hidden videos.   H…

Read more »

Tsohuwar Matar Adam A. Zango ‘Yar Kasar Kamaru Ta Sake Sabon Aure

Tsohuwar Matar Adam A. Zango ‘Yar Kasar Kamaru Ta Sake Sabon Aure Tsohuwar Matar Adam A. Zango ‘Yar Kasar Kamaru Ta Sake Sabon Aure. Tsohuwar Matar Adam A. Zango ‘Yar Kasar Kamaru Ta Sake Sabon Aure. …

Read more »

Yadda Kwadayin Abin Duniya Yake Jefa Matan Aure Shaye-shaye, Zina Da Kuma Madigo
Yadda Kwadayin Abin Duniya Yake Jefa Matan Aure Shaye-shaye, Zina Da Kuma Madigo

Yadda Kwadayin Abin Duniya Yake Jefa Matan Aure Shaye-shaye, Zina Da Kuma Madigo Daga Real Fauziyya D. Suleiman A iyakacin Saninmu tun daga yarinta kawo girma ko gyalan mace namijin da ba mjin ta ba b…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan jaruma Maryam Ab Yola A sokoto Wajen Wasa

Kalli Zafaffan Hotunan jaruma Maryam Ab Yola A sokoto Wajen Wasa   A yau dai jaruma maryam ab yola tana daya daga cikin jaruman da wasuyi wasa sallah a jahar Sakkwato wanda shine munka kawo muku sabab…

Read more »

Da dumi dumi: Buhari zai kwace NEPA daga hannun yan kasuwa, zai mayar musu da kudinsu
Da dumi dumi: Buhari zai kwace NEPA daga hannun yan kasuwa, zai mayar musu da kudinsu

Da dumi dumi: Buhari zai kwace NEPA daga hannun yan kasuwa, zai mayar musu da kudinsu Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake kwato kamfanin rarraba wutar lantarkin Najeriya, wanda yan Najeriya suka fi…

Read more »

Daga Yau 15 Ga watan August Ni Adam A Zango Na Fita Daga Kungiyar Shirya Fina fina Ta Kannywood

Daga Yau 15 Ga watan August Ni Adam A Zango Na Fita Daga Kungiyar Shirya Fina fina Ta Kannywood A yau shafin Arewafresh ya samu labari na fitar jarumi adam a zango daga masana’antar kannywood wanda mu…

Read more »

Allah ya sanya alkhairi: Fitacciyar mawakiya Maryam Sangandale za ta amarce

Fitacciyar mawakiyar arewacin Najeriya Maryam Sangandale za ta yi aure a karshen wannan watan da muke ciki - Mawakiyar ta wallafa sanarwar hakan ne a shafinta na Facebook, inda ta gayyaci 'yan uwa da…

Read more »

Mata Zalla : Maganin Ciwon Nono Ga Mata Wato Sanƙaran Mama

Ai Sharin Dan Allah Ciwon nono shi ne samuwar wasu kwayoyin cuta acikin nonon mace, wanda ke haddasa ciwo da canja yanayin maman mace ko ya lalata shi gaba daya. Ciwon nono wani lokacin yana janyo ru…

Read more »

Haramta Kisan Ma’aurata A Finafinan Kannywood
Haramta Kisan Ma’aurata A Finafinan Kannywood

Haramta Kisan Ma’aurata A Finafinan Kannywood Daga Maje El-Hajeej Hotoro *Duk Abinda Ya Shamuwa Watan Bakwai Ne Ya Janyo Mata* A jiya ne Babban Sakataren Zartaswa na Hukumar Tace Finafinai ta jihar Ka…

Read more »

MU FADAWA KANMU GASKIYA MATA : Yadda Kwadayin Abin Duniya Yake Jefa Matan Aure Shaye-shaye, Zina Da Kuma Madigo
MU FADAWA KANMU GASKIYA MATA : Yadda Kwadayin Abin Duniya Yake Jefa Matan Aure Shaye-shaye, Zina Da Kuma Madigo

Daga Real Fauziyya D. Suleiman A iyakacin Saninmu tun daga yarinta kawo girma ko gyalan mace namijin da ba mjin ta ba bai isa ya taba ba balle jikinta balle har ya kai ga aika wani mummunan aikin da …

Read more »

VIDEO :Kalli Iskancin da Dr Sambo Yake yiwa Adam A Zango Kan Yace Ya Bar Kannywood

Shahararren mai wasan barkwanci na arewacin Nigeriya wato Dr sambo, shima yayi wani wasan barkwanci akan barin adam a zango a masana'antar kannywood idan baku manta ba a jiya ne shafin Hausaloaded ya…

Read more »

MU FADAWA KANMU GASKIYA MATA
MU FADAWA KANMU GASKIYA MATA

*Yadda Kwadayin Abin Duniya Yake Jefa Matan Aure Shaye-shaye, Zina Da Kuma Madigo Daga Real Fauziyya D. Suleiman A iyakacin Saninmu tun daga yarinta kawo girma ko gyalan mace namijin da ba mjin ta ba…

Read more »

MUSIC : Abdul D One - Soyayya
MUSIC : Abdul D One - Soyayya

Wakar Abdul D. One Mai Taken Soyayya, Wacce Yayita Shi Kadai Ba Tare Da Amshi Ba.. Yayita Ga Masoyiyar Sa, Ita Wakar Bashi Kadai Abdul D One Ba , Ga Ko Wane Masoyi Wakar Tayi Dai Dai Dasu. => Mayo So…

Read more »

Yadda Albasa ke tsaida Habo da wasu amfanin sa 10
Yadda Albasa ke tsaida Habo da wasu amfanin sa 10

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Wata Budurwa Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim

Wata Budurwa Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim Wata Budurwa Ta Tona Asirin Wani Mai Lalata Da Yan Hausa Fim Kafin Ya Saka Su A Film VIDEO : Kalli Bidiyon B…

Read more »

VIDEO : Kalli Bidiyon Budurwa Dai Ta Kuma Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim

Wannan rikici yayi yawa sosai inda aisha Idris ta yi kaca kaca da shugaban tace fina finai na kannywood wato ismail afakallahu wanda shafin Youtube channel mai sunan idon garitv wanda shine mu kuma H…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan jaruma Maryam Ab Yola A sokoto Wajen Wasa

A yau dai jaruma maryam ab yola tana daya daga cikin jaruman da wasuyi wasa sallah a jahar Sakkwato wanda shine munka kawo muku sababbin hotunanta a cikin garin Sakkwato. ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top