Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu’uma Tare Sani Musa Danja

Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu’uma Tare Sani Musa Danja Wannan wasu sababbin hotunan ne da sunka fitar a shafukansu na sada zumunta wato “instagram” wanda kamfanin hoto mai suna celebrity ya dauka. W…

Read more »

Shugaba Buhari ya jinjina wa wani gwamnan PDP
Shugaba Buhari ya jinjina wa wani gwamnan PDP

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jinjina wa Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara - Hakan ya biyo bayan tsayawar da gwamnan yayi wajen ganin ya wanzar da zaman lafiya a jihar - Buhari yace Matawal…

Read more »

Yanzu Yanzu: Kasar Saudiyya za ta hukunta yan Najeria 23 (jerin sunaye
Yanzu Yanzu: Kasar Saudiyya za ta hukunta yan Najeria 23 (jerin sunaye

Rahotanni sun kawo cewa kasar Saudiyya za ta hukunta yan Najeriya 23 daga yanzu zuwa kowani lokaci, akan laifufukan da suka shafi miyagun kwayoyi. An kama su da laifin safarar miyagun kwayoyi wanda h…

Read more »

Kiwon Lafiya : Maganin Ciwon Hakori

A samu ingredients  Original. ABINDA ZAA MENA. 1. Mna kanin fari(clove oil) 2. Garin kaninfari (clove powder) YADDA ZAA HAKA. Idan ya Kai hakurin ciwo yake  ko rawa ko radadi,to sai a samu man kanin …

Read more »

Kalli kyawawan Hotunan Amarya Fatima Abubakar Diyar Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar Na III

Fatima Sa'ad abuakar na ukku ta zama amarya a yau wanda ankayi aurenta a babban masallacin Sakkwato Masallacin Bello dake Sokoto. Wanda auren ya samu manya manyan baki daga jahohi da dama wanda ya ha…

Read more »

Karya ne, ban fadi hakan ba - Sheikh Fantami ya karyata rahoton cewa zai fitar mutane milyan 50 daga talauci
Karya ne, ban fadi hakan ba - Sheikh Fantami ya karyata rahoton cewa zai fitar mutane milyan 50 daga talauci

Sabon ministan sadarwa, Sheikh Isa Ibrahim Ali Fantami ya karyayta rahoton da wata jarida ta wallafa kansa cewa ya lashi takobin fitar da yan Najeriya milyan 50 daga cikin talauci a Najeriya. Shahrarr…

Read more »

Jarumai Goma Da Suka Fi kowa kudi A masana’antar Kannywood
Jarumai Goma Da Suka Fi kowa kudi A masana’antar Kannywood

Jarumai Goma Da Suka Fi kowa kudi A masana’antar Kannywood 1. Ali Nuhu Ali Nuhu jarumi ne kuma darakta ne a masana’antar Kannywood, wanda aka fi sani da Sarki Ali, ambasada ne na akalla kamfanoni guda…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Samira Ahmad Tare Da Diyarta A Kasar Lodon wajen Shakatawa (Tsohuwar Matar Ty Shaba)

Jaruma samira ahmad Dai itama tana daga cikin jarumai da na bayar da gudumuwa a masana'antar kannywood wanda ta aure jarumi ty shaba amma ta fito daga gidan ty shaba ta koma masana'atar kannywood yan…

Read more »

Jarumai Goma Da Suka Fi kowa kudi A masana'antar Kannywood
Jarumai Goma Da Suka Fi kowa kudi A masana'antar Kannywood

1. Ali Nuhu Ali Nuhu jarumi ne kuma darakta ne a masana'antar Kannywood, wanda aka fi sani da Sarki Ali, ambasada ne na akalla kamfanoni guda bakwai a Najeriya cikinsu akwai Glo, Omo, Samsung da dai …

Read more »

  • VIDEO: Kalli Bidiyon Maigirma Minista Yayi Kuka Da Zubar Da Hawaye
  • VIDEO: Kalli Bidiyon Maigirma Minista Yayi Kuka Da Zubar Da Hawaye
VIDEO: Kalli Bidiyon Maigirma Minista Yayi Kuka Da Zubar Da Hawaye

Allahu Akbar! Dazu a gurin walima da aka shirya wa Malam Isah Ali Pantami a Masallacin Annoor, bayan an bashi dama ya gabatar da jawabi, sai yace ba murna zaku tayani ba, akwai babban aiki da kalubal…

Read more »

Malamin Addinin Musulunci Dr.Zakir Naik Ba Dan Ta'adda Bane
Malamin Addinin Musulunci Dr.Zakir Naik Ba Dan Ta'adda Bane

Gwamnatin Kasar Malaysia ta kama shahararren Malamin addinin Musulunci Dr Zakir Naikh kwararren Likita 'dan Kasar India wanda ya shahara wajen tafka muhawara da manyan malaman addinan Yahudu, Kirista…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

  • Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Ab Yola Nas Yar kwalisa (Tsohuwar Matar Adam A Zango)

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Ab Yola Nas Yar kwalisa (Tsohuwar Matar Adam A Zango)

Wannan wasu zafaffan hotunan ne da jarumar ta fitar a shafinta na istaginst wanda sunka haskaka sosai a shafukan sada zumunta. ©HausaLoaded …

Read more »

  • Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu'uma Tare Sani Musa Danja

Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu'uma Tare Sani Musa Danja

Wannan wasu sababbin hotunan ne da sunka fitar a shafukansu na sada zumunta wato "instagram" wanda kamfanin hoto mai suna celebrity ya dauka. Wannan dai kamfani idan baku manta ba shafin Hausaloaded …

Read more »
 
Top