Tauraron fina-finan Hausa,Ali Nuhu, Sarki na murnar zagayowar ranar haihuwarshi. Abokan aikinshi da dama irinsu, Adam A. Zango, Maryam Booth, dadai sauransu sun tayashi murna ta shafukansu na Sada z…
Tauraron fina-finan Hausa,Ali Nuhu, Sarki na murnar zagayowar ranar haihuwarshi. Abokan aikinshi da dama irinsu, Adam A. Zango, Maryam Booth, dadai sauransu sun tayashi murna ta shafukansu na Sada z…
Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa wasikar da aka aika mai ta cewa an saukeshi daga mukamin sarkin Kano daga gidan Gwamnatin jihar ba’a rubutata da kyau ba. Sarkin yayi wannan ma…
Wannan wata sabuwa wace wanda shahararren matashin mawakin nan mai suna Muhammad Melery ya rera mai suna ' Kama Gwaninka'. Wakar kama kama Gwanka wace wanda duk bahaushe yasa miye Gwani to kazo kam w…
Mutumin da yayi nasara a gasar Kamun kifi ta Argungu da aka yi a jihar Kebbi, Malam Abubakar Ya’u wanda ya fito daga karamar hukukar Augie ne. Ya samu kyautukan Miliyan 10 da motoci 2 zan kujerun ha…
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta fara tuntubar masu ruwa da tsaki a niyyarta ta rage farashin litar man fetur sakamakon karyewar darajar man fetur a kasuwar duniya kamar yadda Legit ta ruwaito. …
Wasu Masunta Sun Gamu Da Mummunan Hadari Bayan Kammala Gasar Kamun Kifi A Argungu. Wasu masunta sun gamu da hadarin mota akan hanyar su ta dawowa gida, daga Argungu zuwa Sambawa, bayan kammala gasar…
Jaruma kubura Dako Tafutar Da Hotunan Tsuraici Bayan Dadewa Ba aji Ta a Hausa Film Ba Tsohuwar futacciyar jarumar nan kubura dako ta futar da wasu hotunan tsuraici bayan dadewa baa ganinta acikin mas…
Sau da yawa mutum baya sanin amfanin ‘yancin shi har sai ya kubuce mishi - Wasu mata masu matukar bukatar jima’i da ke gidan yarin Malindi Kilifi a kasar Kenya sun roki gwamnatin kasar - Matan sun ba…
Wannan wata sabuwa waka ce mai Taken hausa hip hop wanda Auta Mg yayi rera tare da Jaruma kuma mawaki adam a zango. Wannan wakar dai mai suna 'Yanzu Munka Fara' idan kun saurara zaku fahimci shin in…
Hukumar kashe gobara tare da hukumar tsaro ta farin kaya wadda a kafi sani da Civil Defence, da kuma hukumar shige da fice Immigration CDFIB hukumar ta amince da daukan Sababun ma’aikata a shekarar da…
A yau Allah ya dauki ran jarumar Finafinan Hausa mai suna Ladi Muhammad, wadda aka fi sani da "Ladi Mutu Karaba" Ta rasu bayan ta sha fama da doguwar jinya. Muna rokon Allah ya yi mata rahama, amin.…
Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un Allah Yayiwa Ladi Muhammad Rasuwa …
Abubakar Yau daga karamar hukumar Augie, dake jihar Kebbi da ya zo na daya ya samu kyautar mota kirar Honda. Abubakar hine wanda ya yi nasarar kama babban kifi mai nauyin kilogiram 78 a wurin bikin al…
Sufeto janar na’yan sandan Najeriya Muhammed Adamu ya gargadi gwamna Kaduna Nasir El-Rufai kada ya kuskura ya ziyarci Sanusi a garin Awe ranar Alhamis. Majiyar ya tabbatar mana cewa Sufeto Adamu ya …
A yaune ake bikin kamun kifi na Argungu jihar Kebbi inda ake tara gwanayen Masunta da dama daga sassa daban-daban na Najeriya har ma da kasashen waje. Gwani a wannan gasa shine wanda ya kamo kifin d…
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa hukuncin kotu ta bashi daman ya ziyarci garin Awe in da ake ajiye da abokin sa domin ya ga halin da yake ciki. ” Kotu ta ba mai martaba daman zuwa…
Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa daga fadar gwamnatin tarayyane aka bayar da umarnin tsareshi. Sanusi ya kara da cewa bayan da aka saukeshi a matsayin sarkin Kano, Wani abokinsh…
Rahotanni dake fitowa daga Ingila na cewa kocin Arsenal Mikel Arteta da a baya aka ruwaito cewa cutar Coronavirus ta kamashi a yanzu yana samun sauki sosai. A wani sako daya fitar ta shafinshi na sa…
Tauraron mawakin maka kuma jatumin fina-finan Hausa,Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da Babban Me shirya Fina-finai,Abba Mai shadda, sun dauki Hoto da sanata Dino Melaye. Duk…
Da yake hira da manema labarai a yayin haduwarsa da tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi a filin jirgin Nnamdi Azikiwe dake babban birnin tarayya, Abuja, kwankwaso ya nuna farin cikinsa da sakin Sarki …
A jiya,Juma’a Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi Sallar Juma’a a babban masallacin Kano. Bayan idar da Sallah. Dandazon jama’a ya taru inda akai ta gayawa Gwamnan cewa Mungode! Mungode. …
Wata bauwar Allah ta bayyana cewa duk da ita ba musulma bace amma Hijabi na matukar birgeta. Ta bayyana hakane a shafin Twitter yayin da ake tambaya akan Hijabi. Tace matan dake sanya Hijabi sun f…
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai, ya bayyana dalilansa na bai wa tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II mukamai biyu a jihar Kaduna. Ya ce, ya ba tsohon sarkin Kano mukaman ne saboda…
Dan wasan baya Daniele Rugani shine dan wasan Serie A daya fara kamuwa da cutar Covid-19 kuma ya kasance daya daga cikin yan kulob din juventus wanda suka hada dakin canja kaya daya da sauran yan was…
A yayin da gwamnan jihar Kaduna da Sarki Muhammad Sanusi II suke barin Awe, jihar Nasarawa zuwa Abuja, da gwamna El-Rufai ya zo shiga Mota ya fadi wata magana data dauki Hankula. Gwamnan wanda ya is…
Wani bidiyon tauraron mawakin Hausa, Garzali Miko ya bayyana inda aka jishi yana gayyatar masoyansa da su je Youtube Channel dinsa. Kuskuren da yayi wajan fadar kalmar Youtube ta dauki hankula. Yo…
Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ya isa birnin Legas a daren jiya bayan barin Awe jihar Nasarawa da yayi. Tsohon gwamnan Kano,Rabiu Musa Kwankwaso ne da Gwamnan Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Ruf…
Wani matashi mai shekara 22 ya fada hannu ‘Yan sanda bayan zargin fyade da yayi wa wata Akuya a gari Ado-Ekiti. Dan sandan da ya shigar da karan Olubu Apata, ya bayyana cewa an kama Sunday ya na aik…
Rundunar kasashen yankin tafkin Chadi ta ce ta hallaka daya daga cikin jagoran yan ta’addan yankin mai suna mallam Bakura. Kakakin rundunar, kanar Timothy Antiga ya ce rundunar wacce ta kai farmaki …
Sauke Sabuwar Wakar Lilin Baba Xee Mp3 Audio, Lilin Baba Ya Sake Wata Zazzafar Waka Da Ta HasKaka Tare Da Farin Jini Ga Masoyar Shi. Download Mp3 Sources : hausamini.com.ng Mun Dauko Daga Shafin Haus…
Kawo yanzu, adadin mutanen da cutar Coronavirus ta kashe ya zarta dubu 5 a sassan duniya, kamar yadda Kamfanin Dillancin Labaran Faransa ya tattaro daga alkaluman da mahukunta suka fitar. Wannan na zu…
Kungiyar kwallon kafa ta Barceona ta bayyana cewa ‘yanwasanta gaba daya ciki hadda Lionel Messi an killace su inda kowa ya zauna a gida saboda fargabar Coronavirus/COVID-19. Messi na zaune a gidansh…
Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau. Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta gaisuwar Juma’a. Muna mata fatan Alheri. © hutudole …
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai Kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaiwa tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ziyara a gidan da aka ajiyeshi dake garin Awe jihar Nasarawa. © hu…
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila tace an dakatar da wasannin gasar Premier League na kasar dama duka sauran wasu wasannin da ake bugawa. Dakatarwar ta hada da gasar wasannin mata dadai sauransu.…
An dage duka gasannin UEFA, har da wasannin da za a yi a gasannin zakarun Turai na Champions League da Europa ran 17 da 18 ga wannan watan na Maris, saboda barkewar coronavirus. Haka kuma na dakatar d…
Ministan Lafiya Osagie Ehanire a ranar Jumma’a ya ce mara lafiya na biyu, wanda a baya aka tabbatar yana dauke da kwayar cutar corona, yanzu ya samu sauki bincike ya nuna ya warke daga Cutar. Minist…
Hukumumi daga kasar chine na zargin Amurka da yada musu cutar (corvid-19). Wani jami’in kasar yace suna zargin wani soji dan Amurka da kawo cutar saidai basu fitar da wata kwakwakarar hujja kan wannan…
Tauraron matashin dan kwallon kungiyar Chelsea, Callum Hudson-Odoi ya taki sa’a inda cikin awanni 24 da tabbatar da cewa ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 tuni har ya warke. Dan wasan me shekar…
Tun bayan tsige sarkin da Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi, bisa rashin yiwa gwamnati biyayya da tsohon Sarkin ba yayi a cewar Gwamnatin Kano, biyo bayan hakan ke da wuya, sai aka jiyo Gwa…
An dakatar da wasan kwallon kafa na Faransa “har sai an sanarda shi” saboda barkewar cutar coronavirus, majiyoyin dake kusa da LFP, wadanda ke kan gaba a rukunin Ligue 1 da Ligue 2, sun fada wa AFP ra…
Babban kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma'a ta bayar da umurnin sakin tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga inda aka tsare shi a garin Awe na jihar Nasarawa bayan an cire daga kan mulki a …