Tsamarin da rashin jituwar da ke tsakanin masana’antar Kannywood da shugaban hukumar tace finafinai, Isma’il Afakallahu, ya sanya masu sana’ar shirin fim din Hausa a jihar Kano juya wa gwamnatin Dr. …
Tsamarin da rashin jituwar da ke tsakanin masana’antar Kannywood da shugaban hukumar tace finafinai, Isma’il Afakallahu, ya sanya masu sana’ar shirin fim din Hausa a jihar Kano juya wa gwamnatin Dr. …
Daga Nasir S. Gwangwazo Sabon zababben sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar, Malam Ibrahim Shekarau, ya yi wata fitowa ta musamman a farkon faifen bidiyon fim din ‘Al’ummarmu’ da karshen…
SIRRIN GANE MACE TA GARI A mataki na farko na samun nagartacciyar mace shi ne, ka zama nagari. Matukar ka zama nagari, to ana sa ran za ka samu mace tagari. A dabi’ar kowane mutum yana burin aurar m…
Madugun Jam’iyyar PDP na Jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya nemi a sake zaben da aka yi na jihar Kano. A hirar jawabin sa ga manema labarai a gidan sa, Kwankwaso ya ce babu wasu kuri’un da za a …
AURE Da farko yake yar’uwa ki sani aure bautanena ubangiji ne. To amma mai yasa ku mata kuke banbanta yanayin zaman aurenku bayan Annabinmu dayane, domin da yawa daga cikin yan uwa mata basu dauki au…
Duniya ta shaidi yadda jam'iyyar APC ta ci karenta babu babbaka, tayar da hayaniya ta hanyar amfani da 'yan tauri da tsageran matasa, kone-kone, aringizon kuri'un bogi da kai farmaki ga magoya bayan …
Tauraron fina-finan Hausa, T.Y Shaban wanda yana daya daga cikin masu goyon bayan dan takarar gwamna na PDP,Abba Kabor Yusuf a jihar Kano ya saka hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari sannan yayi zar…
A yayin da ake gudanar da zaben raba gardama a Kano sannan aka samu tashintashina a wasu rumfunan zabe, tauraron fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani yayi tambaya a shafinshi na sada zumunta cewa wai ya…
Shugaban jam'iyyar adawar Danmak ya kone littafin Al Kur'ani mai Tsarki kurmus,da nufin nuna kin amincewarsa da jajantawar da Musulman kasar ke yi wa 'yan uwansu na New Zealand. Dan siyasar ya aikata…
Tsohon Gwamnan Kano,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya wallafa rubutu a shafinsa na facebook cewa ba a yin zabe a jihar Kano gaba daya sai murdiya kawai ake yi yanzu haka. Sannan ya yi sharing link yake …
Bisa ga sakamakon bincike da wasu masana suka gudanar a jami’ar Delta Zeta dake kasar Britaniya, sun bayyana cewa shakar warin tusa na da matukar amfani a jikin mutum. Sun ce shakar warin tusa na kar…
"Kada wanda ya ji tsoro saboda yawan jami'an tsaro ya ki fitowa zabe, mune muka nemi a karo mana yawansu saboda daukar mataki akan 'Yan iska da gwamnatin Kano ta tanada za su tayar da hargitsi a gura…
Wasu mahara sun kai samame a wani ramin hakar ma’adinai sun bindige dan sandan mobal daya kuma suka yi garkuwa da sauran biyar masu gadi a wurin. Wannan al’amari ya faru ne a Karamar Hukumar Anka, a …
Allah ya tona asirin wani likita a wani asibiti da dake Sokoto inda ake tuhumar sa da dirka wa wata matan Aure maganin barci sannan ya Yi lalata da ita. Kamar yadda mijin wannan mata ya shaida wa jar…
Yarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu sakamakon had'arin jirginda sukayi. Yarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu sakamakon had'arin jirginda sukayi wato itace MUSKAN! Faris dai ya kasanc…
A Daren Farko Complete Hausa Nove page 1 to end yahadu littafin yakuma kayatu. A DAREN Farko Complete Hausa Novel kotun ta yi tsit, kowa ya yi jigum, ana sauraran abinda xai fito daga bakin alkalin w…
Wannan wasu hotunan jarumar fim ce wadda ta saki wannan hotunan mutane suketa tsine mata wasu ma suna cewa kamar mai cikin wata biyar tasaki wadan nan hotunane a shafinta na instagram.. To mudai wann…
Wannan shine hotunan da maryam yola nas wanda ta sanya a instagram dinta wanda a gaskiya sun burge mutane. ©HausaLoaded …
Wasu 'yan matan Arewa a shafukansu na dandalin Twitter sun bayyana cewa sudai a ra'ayinsu ba zasu iya auren mutumin da ba Hausa/Fulani ba, sun kara da cewa Babu wanda ya kai bahaushe me ilimi kyau. i…
A yayin da ake ta yada labaran karya na cewa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi hadari kuma rayuwarshi na cikin wani hali na rashin lafiya, gwamnan ya fito ya karyata wancan labar…
Wannan Ya Kunshi Dunbin Bayani Akan Yadda Zaka Kula Da Lafiyar Azzakar Wannan Application Ya Kunshi Dunbin Bayani Akan Yadda Zaka Kula Da Lafiyar Azzakarinka.. Ga Kadan Daga Cikin Irin Darussan Damuka…
Wannan Littafi Ya Kunshi Duk Wani jawabi akan jima'i Tun Daga ranar da aka daura muku aure harzuwa yanzu.. Ga Kadan Daga Cikin Irin Darussan Damukayi Bayani Dalla-Dalla: * Hanyoyin Dadewa Akan Mace *…
Harkar tsaro aba ce da ta shafi kowa da kowa. A kwai wadansu matakan tsaron da ya kamata mu dinga dauka a gidajenmu, domin tsaron rayuwarmu da kuma na iyalanmu baki daya. Matakan su ne: 1. Kada ka ba…