A yayin da gwamnan jihar Kaduna da Sarki Muhammad Sanusi II suke barin Awe, jihar Nasarawa zuwa Abuja, da gwamna El-Rufai ya zo shiga Mota ya fadi wata magana data dauki Hankula.

 

Gwamnan wanda ya iske Sarki Sanusi II a cikin mota a zaune.

 

Ya gayawa Sarkin cewa shifa a inda ya zauna yaso ya zauna.

 

Kalli bidiyon lamarin a kasa:

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top