Wata Mata Tayi Ma Mijinta Allurar Fiya Fiya, Bayan Sunyi Auren Soyayya (Hotuna)

Wakiliyarmu Murjanatu Sani Dabai Wata Mata Mai Suna Hasiya Mustapha, Ta yi Yunkurin Kashe Mijinta Ahamed Baba Mohammed, Bayan sun Dade Cikin Soyayya Kafin suka yi Aure, ta hanyar yi masa Allurar Guba…

Read more »

Ka Saurari Bangare Biyu Kafin Ka Yanke Hukunci (Ga mai bukatar gani video Da hoton yanzu)

A yau na tashi da mummunan Labarin wata yarinya da su ka yi aure watanni bakwai kacal amma ta yanki mijinta wanda ke kwance a gadon asibiti , kasancewar ban fiye yadda da labaran social Media idan ba…

Read more »

Tirkashi: Ran jaruma Saratu Abubakar ya baci tayi kaca-kaca da masu kudi da suke daukar 'yan mata suna lalata da su
Tirkashi: Ran jaruma Saratu Abubakar ya baci tayi kaca-kaca da masu kudi da suke daukar 'yan mata suna lalata da su

Jarumar ta yi Allah wadai da manyan masu kudi da suke bai wa 'yan mata kudi suna yin lalata dasu - Ta ce bai kamata suje su dinga kulle 'ya'yansu a gida ba suna zuwa suna daukar 'ya'yan talakawa suna…

Read more »

Amarya a Kano ta caccakawa mijinta wuka bayan aurensu da watanni 6

Amaryar dake zama a jihar Kano ta caccakawa mijinta wuka a ciki bayan zamansu na watanni 6. Matar mai suna Fatima Musa ta caccakawa mijinta mai suna Sa’eed Muhammad Hussain wukar a cikinshi mai dauke…

Read more »

LALACEWAR 'YA 'YA MATA LAIFIN WAYE???
LALACEWAR 'YA 'YA MATA LAIFIN WAYE???

. Kafin yanzu muna kallon mace mai bin maza ita tafi kowace mace lalacewa a duniya... Amma a halin da ake ciki yanzu mun zo wani zamani wandaa wurin 'yan mata shaye shaye da mad'igo shine wayewa... T…

Read more »

Alamomi goma dake nuna cewa soyayya ta kare tsakanin ki da shi
Alamomi goma dake nuna cewa soyayya ta kare tsakanin ki da shi

Akwai bambanci tsakanin namiji na sonki da kuma bai sonki, wanda zai nuna hakan a aikace, a baki da kuma yanayin mu'amalar ki da shi.  Da yawan mata za su fara tunanin ko nayi wani laifi ne? Miye dal…

Read more »

VIDEO : Dj- Ab - Love The Way You Lie (cover)
VIDEO : Dj- Ab - Love The Way You Lie (cover)

Northern Nigeria Rapper Dj A.B After The Successful Released Of KuMaTu Song Both & Audio Which is still Making Waves All Over The Northern Nigeria He Now Drops Another Viral Video Of New Song The Cov…

Read more »

Da duminsa: Buhari ya sa hannu kan wata sabuwar doka da za tayi maganin barayin gwamnati
Da duminsa: Buhari ya sa hannu kan wata sabuwar doka da za tayi maganin barayin gwamnati

Shugaba Muhammadu Buhari ya saka hannu kan dokar hadin taimakawa juna wurin yakar masu laifi - Wannan dokar za tayi aiki ne kan masu aikata laifuka a kasa Najeriya da kasashen ketare musamman laifuka…

Read more »

Jadawalin abubuwa 25 da shugaba Buhari ya yi alkawarin yi a mulkinsa zango na biyu.
Jadawalin abubuwa 25 da shugaba Buhari ya yi alkawarin yi a mulkinsa zango na biyu.

Daga Shafin Labari Daga Bauchi 1. Shigar da Najeriya mataki na gaba wato 'Next Level'. 2. Daukan matasa miliyan 1 karkashin shirin N-Power . 3. Bawa 'yan Najeriya miliyan 10 horo kan sana'o'i daban-d…

Read more »

Hakkin Miji Akan Mata Da Hakkin Mata Akan Miji - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Hakkin Miji Akan Mata Da Hakkin Mata Akan Miji - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

AN kasa hakkokin maaurata zuwa kashi uku na daya hakkin miji akan mata na biyu hakkin mata akan miji na uku hakkin tarayya tsakanin maaurata Hakkin mata akan miji sune: 1.ciyarwa gwargwadon iko. 2.tu…

Read more »

Yan bindigan jihar Zamfara sun shimfida ka'idojin sulhu
Yan bindigan jihar Zamfara sun shimfida ka'idojin sulhu

Wasu sukace tashin hankali, barawo da sallama: Mun waye gari yan bindigan da suka addabi jihar Zamfara sun bada ka'idojin ajiye makamansu da kuma sulhu domin samun zaman lafiya a jihar. Daya daga cik…

Read more »

MUSIC : Hamisu Breaker - Dr Bahijja
MUSIC : Hamisu Breaker - Dr Bahijja

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Dakta Bahijja (Dr. Bahijja) ” to shima breaker yace ga tasa gudun mawakan ta wakar fim din dr. bahijja domin nishadantar daku akoda yaushe. GA KADAN DAGA BAITI…

Read more »

Mazan da auren mata masu kiba sun fi farin ciki da jimawa a duniya - masana
Mazan da auren mata masu kiba sun fi farin ciki da jimawa a duniya - masana

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Masha Allah : Ali Nuhu Ya Sulhunta Fati Muh'd Da Teema Makashi

Alhamdulillahi a yau shafinmu na hausaloaded.com ya kawo muku labari akan sulhun da ali nuhu yayi tsakanin jarumai biyu fati Muh'd da teema makamashi akan rikicin su akan senator dino melaye. Kudus! …

Read more »

VIDEO: Budurwa Mai shiga bandaki Tana wayar iskanci ta gamu da gamonta (Karshen Duniya)
VIDEO: Budurwa Mai shiga bandaki Tana wayar iskanci ta gamu da gamonta (Karshen Duniya)

Budurwa Mai shiga bandaki Tana wayar iskanci ta gamu da gamonta shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Ab Yola Yar Kwalisa

Wannan wasu sababbin hotunan maryam ab yola wanda sunka haskaka a duniyar instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

Rikicin Gabas ta Tsakiya: Iran ta harbo jirgin yakin Amurka
Rikicin Gabas ta Tsakiya: Iran ta harbo jirgin yakin Amurka

Dakarun Iran sun harbo wani jirgin yakin Amurka mara matuki wanda ke shawagin tattara bayanan sirri a sararin samaniyar mashigar ruwan ta Hormuz. Dakarun musamman na Iran (Islamic Revolution Guards C…

Read more »

Jerin kyawawan matan 'yan siyasa Guda hudu Na kasar nan

Legit.ng ta tsakulo muku jerin matan 'manyan 'yan siyasa kyawawa guda hudu a kasar nan A Najeriya shiga harkar siyasa ba karamin abu bane, domin siyasa a Najeriya abu ce mai hatsarin gaske, sai wadan…

Read more »

MUSIC : Ali Jita - Zainabu (Official Audio)
MUSIC : Ali Jita - Zainabu (Official Audio)

Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawakin Ali jita mai suna "zainabu " wanda a gaskiya wannan waka tayi dadi sosai. Wanda duk wanda yasan ali jita yasan akwai fasaha a fagen wakokin zamani…

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Fati washa A Wani Katin Saida Kayan Tufafi

Wannan wasu masu hotunan ne da jaruma fati wada ta fitar a shafinta wanda ina kyautata zaton tana talata wannan sabun katin ne take. ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top