Tauraron mawaki,Deezell ya bayyana rashin jin dadinshi kan tsige sarki,Muhammad Sanusi na II da gwamnatin jihar Kano ta yi a Ranar Litinin.

 

A sakon daya fitar ta shafinshi na sada zumunta, Deezell ya Rubuta SLS,Tare da alamar tabuwar Zuciya.

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top